Kalli Bidiyon: Ganin Me Bakin Kiyss a cikin Jirgin sama ya jawo cece-kuce
Ganin Tauraruwar Tiktok me Bakin Kiss a cikin jirgin sama ya jawo cece-kuce sosai.
Wasu dai sun yi mamaki inda da yawa ke cewa rakiya taje.
Da yawa dai basu yi tsammanin ganinta a cikin jirgin saman ba.
https://www.tiktok.com/@mebakinkiss4/video/7580358140101725458?_r=1&_t=ZS-91zemoBcOMD
https://www.tiktok.com/@mebakinkiss4/video/7580396240706309384?_t=ZS-91zdrlwJQyu&_r=1








