Kalli Bidiyo Da Duminsa: An hango Sadiya Haruna Kwance a Qìrjìn Gfresh Al-amin, wanda hakan yasa mabiyansu cikin rudani
An hangi taurarin kafafen sadarwa Gfresh Al-amin da abokiyar Burminsa, Sadiya Haruna tare har ma ta kwanta akan Qirjinsa.
Lamarin ya baiwa mabiyansu mamaki matuka inda aka ce duk zagezagen da tsinuwa data faru a tsakaninsu amma gashi sun dawo tare.
Wasu dai sun alakanta hakan da rayuwar bariki.
Tuni dai wasu suka rika tambayar auren Sadiya Haruna ya mutu ne?
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7575206201080679688?_t=ZS-91ab02EPKtN&_r=1
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7575206796000840967?_t=ZS-91abYhH9ner&_r=1








