Cikakken Bidiyon sojannan da aka ga ‘yansanda na masa fada a Ofishinsu ya bayyana
A baya, Hutudole ya kawo muku yanda wani Soja ya samu kansa a ofishin 'yansanda inda aka ga sun sakashi gaba suna masa fada.
Rahoton dake fitowa shine abinda ya hadu wai ya shiga ofishinsu ne bai sara musu ba shine suka cire masa hula suka ce ya cire rigarsa a sakashi bayan kanta.
https://www.tiktok.com/@aa_yayari/video/7608460941856066834?_r=1&_t=ZS-947zvi6nxjN
sojoji 'yan uwansa da yawa ne suka bayyana suke cewa sun samu me saukin kai sosai.
Wasu kuma sun rika bayyana cewa sai sun daukar masa fansa.
https://www.tiktok.com/@dagamrg/video/7609254806431206677?_r=1&_t=ZS-9481092eE2D
https://www.tiktok.com/@king.sauti.kaduna1/video/7608975650942242066?_r=1&_t=ZS-94813nsSHXl
https://www.tiktok.com/@abdulrahma365/video/7608898042711870740?_r=1&_t=ZS-9...








