Wani matashi ya bayyana yana bibiyar wakar Tauraron Mawakin Batsa Soja Boy shima yana kama mata irin yanda Soja Boy din ke yi.
https://www.tiktok.com/@mj_mai_laya/video/7569733634844871943?_t=ZS-91G7e5pCPvV&_r=1
Wannan Wani dan Najeriya me suna Abbancy Radda dake soyayya da wata 'yar kasar India yayin da karatu ya kaishi can.
Ya ta saka hotunan masoyiyar tasa inda rade-radi suka fara yawo cewa yana shirin aurenta ne.
Rahotanni sun bayyana cewa, Shahararren mawaki Burna Boy da hutudole ya kawo muku Rahoton cewa ya musulunta, a yanzu kuma zai gina katafaren masallaci.
Masallacin da zai gina an ce zai lakume Naira Biliyan 2.25.
Kuma zai zama daya daga cikin manyan masallacin Africa.
Burna Boy dai ya zabi sunan Abdulkarim bayan musuluntw
Hukumar Sojojin Najeriya ta yi sabuwar doka inda ta Haramta wa manyan sojoji auren mata wadanda ba 'yan Najeriyar ba.
Hakanan Sabuwar dokar ta kuma Haramtawa Manyan sojoji auren Kurata.
Sabuwar dokar na zuwa ne bayan samun sabon shugabancin gidan soji.
Malam ya bayyana cewa, idan iyaye na da bukata mata na da bukata kuma mutum bashi da ikon ciyar dasu su duka, to matar za ciyar.
Sannan malam yace idan mutum bashi da abincin da zi iya ciyar da matarsa, to su rabu.
https://www.tiktok.com/@ummulbaneert/video/7570586781268102408?_t=ZS-91FqXBrTNlB&_r=1
Wannan Bidiyon ya wasu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga wani yana baybin cewa, Amaryar mahaifinsa Budurwarsa ce.
Yace suna cikin soyayya mahaifinsa ya fara neman auren budurwar tasa, shine shi ya koma gefe.
Yace amma da aka daura aure, sun ci gaba da soyayya shi da budurwar tasa dan idan mahaifin nasa baya nan, yakan shiga daki ya debe masa kewa.
https://www.tiktok.com/@agidris37/video/7570430839238987026?_t=ZS-91FpP2QX2au&_r=1
Lamarin dai ya dauki hankulan mutane inda wasu ke bayyana cewa fim ne was kuma ke fassrashi a matsayin gaskiyane.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa sukan shiga kasa su yi yaki ba dan su yi nasara ba babu ma wanda yasan dalili.
Yace sukan jefa bama-abamai su daidaita rayuwar mutanen kasar su kara Ghaba.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.
https://www.tiktok.com/@trtworld/video/7570360248846896391?_r=1&_t=ZS-91Fm0bkPlaa
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo kenan a wanna hotunan da Bidiyon yake rawar murnar lashe zabe a karo na biyu bayan da INEC suka bayyana cewa shine yayi nasara a zaben da aka gudanar ranar Asabar.
https://www.youtube.com/watch?v=JGD9uYQIXfs?si=vqatNIzMXvvOYNzj
Najeriya ce ta zo ta daya a Duniya a jerin kasashen Duniya da suka fi yawan coci masu girma.
Ga jadawalin kamar haka:
1. Glory Dome – 100,0002. St. Peter’s Basilica – 60,0003. Faith Tabernacle – 50,0004. Aparecida – 45,0005. Milan Cathedral – 40,0006. Redemption Camp – 40,0007. San Petronio – 28,0008. Rio Cathedral – 20,0009. Basilica of Peace – 18,00010. Lakewood Church – 16,80011. Yoido Full Gospel – 12,00012. Seville Cathedral – 11,00013. Guadalupe – 10,00014. St. John the Divine – 9,00015. Notre-Dame – 9,00016. Florence Duomo – 8,00017. St. Paul Outside Walls – 8,00018. Sagrada Família – 8,00019. Hagia Sophia – 8,00020. Cologne – 7,50021. Licheń – 7,00022. National Shrine – 6,00023. Liverpool – 6,00024. Metropolitan Tabernacle – 6,00025. Angelus Temple – ...
Matatar man Dangote ta rage farashin litar man ta daga Naira 872 zuwa Naira 827 kan kowane dala.
Hakan na zuwane bayan da farashin an da ake shigowa dashi daga kasahen waje ya ragu.
Hakan na nufin Dagote ya rage farashinsa da Naira akalla 44 kenan.