Wata Kirista daga jihar Kaduna me suna love ta roki shugaban kasar Amurka, Donald Trump idan zai kawo Khari Najeriya ya fara da jihar Kaduna.
Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta.
https://www.tiktok.com/@loveharuna21/video/7569161635768683784?_t=ZS-91BOUfN4OjR&_r=1
Wani mutum dake tsaye a bayan shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yanke jiki ya fadi yayin da ake ganawa da manema labarai.
An ga wasu na gaggawar kaiwa mutumin agaji.
https://twitter.com/Phil_Lewis_/status/1986497371560095923?t=hn9SAh0hfs2DJ4vmwC1xAg&s=19
Bayan faruwar lamarin, an kori 'yan jarida daga dakin taron.
Wasu 'yan Najeriya dai sun rika fadar cewa addu'arsu ce ta fara aiki.
Wannan matashiyar da suka yi wakar da Tub da Taya tare da Soja Boy tace bata ga Iskancin da ake ta yayatawa cewa wai Soja Boy yana yi a wakarsa ba.
Dan haka tace zata iya bashi diyarta yayi waka da ita.
https://www.tiktok.com/@maajijr001/video/7569032480607489298?_t=ZS-91AxOpd8Pp3&_r=1
Dan gidan Marigayi shahararren mawakin Najeriya, Fela Kuti Watau Seun Kuti ya bayyana cewa an fi kashye Musulmai a Najeriya fiye da Kirista.
Ya bayyana hakane a matsayin martani ga cece-kucen dake faruwa a Najeriya bayan da kasar Amurka tace ta samu bayanai da suka tabbatar mata cewa ana yiwa Kiristoci Kyisan Kare Dangi a Najeriya.
A Bidiyon Seun da ya watsu sosai yace wannan ikirari ba gaskiya bane.
https://www.tiktok.com/@onejoblessboy/video/7569523245678972168?_t=ZS-91AwQpM2vNg&_r=1
Wani mutum ya kutsa tsakanin jami'an tsaro ya kama Nonuwan shugabar kasar Mexico, Claudia Sheinbaum a wajan wani taro ranar Talata.
Sannan yayi yunkurin sumbatarta amma jami'an tsaro suka kai kansa suka hanashi.
https://www.tiktok.com/@lacentral.mx/video/7568988843110681863?_t=ZS-91AutRBaYV7&_r=1
An dai kamashi sannan shugabar kasar tace zata tabbatar ta nemi hakkinta kan cin zarafin da ya mata.
Tace zata nemi hakkin nata ne musamman saboda ya zama izina ga sauran masu yunkurin cin zarafin mata.
Kakakin majalisar Dattijai Sanata Godswill Akpabio ya gargadi Kingsley Udeh (SAN) da cewa, kada ya sake ya amsa tambaya akan shugaban kasar Amirkaz Donald Trump.
Ya bayyana masa hakane ranar Alhamis yayin tantance shi dan bashi ministan kimiyya da Fasaha.
Bayan da Kingsley Udeh (SAN) ya gabatar da kansa a gaban majalisar, Sanata Godswill Akpabio ya bayar da damar a masa tambayoyi amma ya gargadeshi da cewa, kada ya amsa tambaya akan shugaban kasar Amirka, Donald Trump.
A karshe dai majalisar ta amince da nadin Kingsley a matsayin Ministan.
Shidai Godswill Akpabio a baya yace bai isa ya baiwa Trump amsa ba sai abinda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yace.
trump dai na barazanar kawo Khari Najeriya.
Wakili China, Yu Dunhai ya gana da babban me baiwa shugaban kasa shawara akan Harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu.
Yace Kasar China na tare da Najeriya kuma bata goyon bayan wata kasa ta mata katsalandan wajan harkar tsaro.
Ya bayar da tabbacin cewa, Kasar China zata ci gaba da goyon bayan Najeriya wajan yaki da ta'addanci
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya gayawa 'yan Najeriya cewa, su yi Hakuri domin matakin da zai dauka ba zasu ji dadinsa ba.
Saidai yace ya zama dole su kawo Khari Najeriya saboda abinda akewa Kiristoci na Khisan Khiyashi.
Yace ba Najeriya kadai ba hadda ma sauran kasashen Duniya dik inda suka ji ana Muzgunawa Kiristoci ba zasu bari ba.
Trump ya bayyana hakane a sabon sakon da ya saki da yammacin jiya.
Matashi dan Kano me amfani da sunan Tsulange wanda a baya ya rika Bidiyo a kusa da cikin makara da kusa da wuta yana cewa ya matsu ya dawo.
A Bidiyon daya saki, matashin yace, an hanashi yin Bidiyonsa bayan ya sayo makara Naira dubu 30 sannan ya siyo likkafani Naira dubu 10.
Yace zai ci gaba da yin Bidiyonsa amma zai daina cewa ya matsu.
A baya dai an kama matashinnaka masa Nasiha bayan da ya rika cewa ya matsu a kusa da wuta da cikin Makara.
https://www.tiktok.com/@tsulange89/video/7569325959648644370?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7569325959648644370&source=h5_m×tamp=1762423621&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aF...