Thursday, December 18
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Ji yanda jikin Wani mutum ya shanye, ya kuma sheke bayan da ya kai matar aure me ‘ya’ya 3 dakin otal

Ji yanda jikin Wani mutum ya shanye, ya kuma sheke bayan da ya kai matar aure me ‘ya’ya 3 dakin otal

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wani mutum ya gamu da shanyewar rabin jiki a yayin da yake biyan bukatarsa da matar aure me 'ya'ya 3 a dakin Otal. Sunan Mutumin Rafiu Lasisi dan kimanin shekaru 43. Lamarin ya farune a Arigbajo Abeokuta jihar Ogun. Sunan matar Latifat Shobowale kuma tana da aure da 'ya'ya 3. Hukumar 'yansandan jihar ta tabbatar da faruwar lamarin inda tace manajan Otal dinne ya kai mata korafi inda yace mutumin yayi na farko kenan sai ya fadi kasa jikinsa ya shanye. Huk...
Kowa ya ja daga a tsakanin jagororin Adawa na jam’iyyar ADC yace a bashi takara wa’adi daya zai yi, zasu kai labari kuwa?

Kowa ya ja daga a tsakanin jagororin Adawa na jam’iyyar ADC yace a bashi takara wa’adi daya zai yi, zasu kai labari kuwa?

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kusan duka manyan jagorin Adawa na jam'iyyar ADC sun bayyana cewa idan aka basu damar tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar, wa'adi daya zasu yi. Rahotanni sun ce tuni Peter Obi ya mikawa tawagar 'yan adawar alkawarin wa'adin mulki daya zai yi idan aka zabeshi. Hakanan shima Rotimi Amaechi ya bayyana bukatar a bashi takarar shugaban kasa a jam'iyyar inda yace wa'adi daya zai yi ya sauka, ya kuma ce dan kudu ne ya kamata ya tsaya takarar shugaban kasa a jam'iyyar a 2027...
Karanta Jadawalin Yankunan da suka fi yaran da basu iya Rubutu ba a Najeriya

Karanta Jadawalin Yankunan da suka fi yaran da basu iya Rubutu ba a Najeriya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Ga Jadawalin yankunan da suka fi yaran da basu iya rubutu ba a Najeriya kamar haka: North-west: 90.1%2. North-east: 90.0%3. North-central: 73.7%4. South-east: 54.9%5. South-south: 43.2%6. South-west: 34.8%
Ina son kudi sosai, duk wanda yace maka baya son kudi danbanzan makaryaci ne>>Inji Wike

Ina son kudi sosai, duk wanda yace maka baya son kudi danbanzan makaryaci ne>>Inji Wike

Duk Labarai
Ministan babban Birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa, yana da son kudi. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a kafar Channels TV inda yace duk wanda yace maka baya son kudi to makaryaci ne. Wike ya bayyana cewa, babu abinda mutum zai yi ba tare da neman kudi ba a wannan zamani dan haka suna da matukar muhimmanci a rayuwar dan adam. Wike yace ya taso gidan rufin Asiri ba zai ce masu kudi bane su sosai.
Kalli Bidiyo: Dan Najeriya daga Arewa ya auro ‘yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu

Kalli Bidiyo: Dan Najeriya daga Arewa ya auro ‘yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu

Duk Labarai
Wani dan Najeriya da ya auro 'yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu. A hirarsa da BBC da kuma matan nashi ya bayyana cewa duka yana kula da su yanda ya kamata. Da yawa sun yi mamakin yadda 'yar kasar Amurkar ta amince ta zauna duk da yake cewa bata saba da tsarin auren mata biyu ba a kasarsu. https://www.tiktok.com/@nanah_mj/video/7523534398747135288?_t=ZM-8xmGrlktQw9&_r=1 Hirar tasu dai ta kayatar sosai.
Duk da ni dan Arewa ne, Amma dan kudu nake son a baiwa takarar shugaban kasa a 2027 a jam’iyyar mu ta ADC>>Datti Baba Ahmad

Duk da ni dan Arewa ne, Amma dan kudu nake son a baiwa takarar shugaban kasa a 2027 a jam’iyyar mu ta ADC>>Datti Baba Ahmad

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Datti Baba Ahmad ya bayyana cewa, dan kudu yake son a baiwa takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2027. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Arise TV inda yace alkawari ne da ya kamata a ce an cikashi tsakanin mutanen Arewa da kudancin Najeriya. Yace Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga Arewa yayi shekara 8 yana mulki hakanan ya kamata a bar kudu itama ta shakara 8 tana mul...
An yi kiran Gwamnatin tarayya ta kama Rotimi Amaechi saboda kiran da ya yiwa talakawa cewa su daina yadda ‘yan siyasa da basu wuce mutane Dubu 100 ba na sace dukiyar Najeriya

An yi kiran Gwamnatin tarayya ta kama Rotimi Amaechi saboda kiran da ya yiwa talakawa cewa su daina yadda ‘yan siyasa da basu wuce mutane Dubu 100 ba na sace dukiyar Najeriya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wata kungiya me suna GMI a takaice ta yi kira ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ya dauki matakai kan tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi kan kalaman da yayi na cewa Talakawa au daina yadda 'yan siyasa da basu wuce mutane dubu 100 ba na sacw dukiyar Najeriya. Amaechi yace Mutanen Najeriya miliyan sama da 200 ne dan haka bai kamata su bari 'yan siyasar da basu wuce mutane dubu 20 zuwa 100 ba suna sace dukiyar kasarnan ba. Saidai a sanarwar kungiyar ta bakin shugaban...
Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda ruwa me karfi ya tafi da sojan Najeriya, an yi kokarin tseratar dashi amma abu ya faskara

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda ruwa me karfi ya tafi da sojan Najeriya, an yi kokarin tseratar dashi amma abu ya faskara

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan Bidiyon ya nuna yanda wani ruwa me karfi ya tafi da sojan Najeriya yayin da ya je tsallaka wata kwata. Da alama dai an kammala ruwan sama ne ruwan na gudu sosai shi kuma ya je tsallakawa, saidai bai samu nasarar tsallakawar ba inda ruwan ya tafi dashi. Mutanen dake wajan sun yi yunkurin tseratar dashi amma abu ya faskara. Kalli Bidiyon anan
Kalli Bidiyon: Idan Babiana ta fita daga Musulunci laifinkune(Musulman Arewa)>>Inji G-Fresh Al’amin bayan da Babiana ta zargi Musulmai ‘yan Arewa da cewa suna amfani da Bidiyon ta da ya fita suna cin zarafinta

Kalli Bidiyon: Idan Babiana ta fita daga Musulunci laifinkune(Musulman Arewa)>>Inji G-Fresh Al’amin bayan da Babiana ta zargi Musulmai ‘yan Arewa da cewa suna amfani da Bidiyon ta da ya fita suna cin zarafinta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Abokin Tauraruwar Tiktok, Babiana, Watau, G-Fresh Al-amin ya bayyana cewa wanenen ya tabo masa Babiana? Ya bayyana hakane a martanin bidiyon da ta yi tana kiran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kawo mata dauki saboda a cewarta 'yan Arewa musulmai sun sata a gaba suna cin zarafinta da zagi da barazana bayan fitar Bidiyo ta da aka ganta ba kaya a jikinta. A cikin Bidiyon an ji ta tana cewa, shin irin abinda addininku ya koyar daku kenan? Tace shin wane irin musulmai ne ake da...
Kalli Bidiyo: Shugaba Tinubu ka taimakeni, Mutanen Arewa daga an samu kuskure Bidiyona ya fita bani sanye da kaya, sai zagina suke, suna min barazana, da bata suna>>Inji Babina, tace lamarin na neman taba mata kwakwalwa

Kalli Bidiyo: Shugaba Tinubu ka taimakeni, Mutanen Arewa daga an samu kuskure Bidiyona ya fita bani sanye da kaya, sai zagina suke, suna min barazana, da bata suna>>Inji Babina, tace lamarin na neman taba mata kwakwalwa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok, Babina, wadda aka fi sani da Queen of updates ta fito tana kuma hawaye da majina tana rokon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da 'yan fafutukar kudu, irin su VDM, da Tunde Ednut su kawo mata dauki. Babiana tace, Bidiyon tsiraicinta ya fita tin shekarar data gabata amma an sake dawo dashi ana bata mata suna ana zagi da barazana da sauransu. Ta kara da cewa, lamarin ya sakata a damuwa kuma yana son taba mata kwakwalwa sannan tace zata ma iya kàshè kanta. Tace d...