Kalli Bidiyon yanda aka dauki Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Soba Bidiyo babu Filter
Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Soba tace a daina daukarta a cikin wani Bidiyo da aka ga ana daukarta ba ta yi Amfani da Filter ba.
Wasu dai sun ce duk da haka ta yi kyau.
https://www.tiktok.com/@ismailyaualolo/video/7583484036870475029?_t=ZS-92FDNygKzU9&_r=1








