Monday, April 13
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Na yi kokari a yanzu duk talaucin talaka yana cin shinkafa a gidanshi>>Shugaba Tinubu

Na yi kokari a yanzu duk talaucin talaka yana cin shinkafa a gidanshi>>Shugaba Tinubu

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yayi kokari a yanzu duk Talauci Talala yana samu ya ci shinkafa a gidansa. Shugaban ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Daniel Bwala a hirarsa da DW. Bwala yace Tsare-tsare gwamnatin Tinubu sun sa Shinkafa ta wadata a kowane mataki na 'yan Najeriya. Yace kuma sun samarwa mata masu ciki da basa iya haihuwa an musu aiki kyauta hakanan akwai magungunan da suka rika bayarwa kyauta
Kalli Bidiyo: Ministan Wutar Lantarki ya gayamin wutar ta inganta>>Shugaba Tinubu

Kalli Bidiyo: Ministan Wutar Lantarki ya gayamin wutar ta inganta>>Shugaba Tinubu

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Ministan Wutar Lantarki ya sanar dashi cewa an samu ingancin wutar. Shugaban ya bayyana hakane a yayin ganawa da wasu 'yan kasuwa masu zuba hannun jari. Shugaban yace Najeriya bata kai inda take son kaiwa ba game da karfin wutar lantarki. Yace kuma wutar tana da muhimmanci wajan ci gaban kowane bangare na rayuwar Al'ummah. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1949101568093032646?t=neaUYUPKRM7FJLKnDbslog&s=19
Tinubu ya faɗa wa ‘yanmatan Najeriya ‘ku ciyo mana kofi’

Tinubu ya faɗa wa ‘yanmatan Najeriya ‘ku ciyo mana kofi’

Duk Labarai
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nemi tawagar ƙwallon ƙafa ta matan ƙasar da ta kai masa kofin gasar ƙasashen Afirka yayin da suke shirin buga wasan ƙarshe a yau Asabar. Najeriya za ta kara da mai msaukin baƙi Morocco a birnin Rabat domin neman lashe kofin a karo na 10 jimilla, yayin da Moroccon ke neman kofin a karon farko. "A madadin ƙasar nan baki ɗaya, muna goyon bayanku tare da yin addu'ar ku yi nasara a daren yau, yayin da kuke neman kafa tarihin cin kofi na 10," a cewar Tinubu cikin sanarwar da fadar shugaban ta fitar.
Kwankwaso Gaskiya ya fada, Gwamnatin Tinubu na nunawa Arewa wariya>>Inji Kungiyoyi da yawa daga Arewa

Kwankwaso Gaskiya ya fada, Gwamnatin Tinubu na nunawa Arewa wariya>>Inji Kungiyoyi da yawa daga Arewa

Duk Labarai
Ƙungiyoyin Arewa ciki har da ACF sun goyi bayan maganganun Kwankwaso, kan cewa Gwamnatin Tinubu na nuna wariya ga Arewa Ƙungiyoyin Arewa sun mara wa Jagoran Kwankwasiyya, Rabi'u Musa Kwankwaso baya kan zarginsa cewa gwamnatin Bola Tinubu tana nuna wariya ga Arewa ta hanyar rabon ayyuka da albarkatu. A cewar Kwankwaso, hakan na ƙara jawo talauci da rashin tsaro a yankin. Me zaku ce?
Kalli Bidiyo da Duminsa:Bashir Mai Shadda ya bayyana tarin Kudaden da mutane suka aikawa Ummi Nuhu har daga kasashen waje

Kalli Bidiyo da Duminsa:Bashir Mai Shadda ya bayyana tarin Kudaden da mutane suka aikawa Ummi Nuhu har daga kasashen waje

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Me shirya Fina-finan Hausa, Bashir Mai Shadda ya bayyana cewa, Mutane sun nunawa Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu Soyayya. Yace bayan da ya wallafa bayanan ajiyar bankinta, Mutane daga ciki da wajen masana'antar tasu hadda ma daga kasashen waje an rika tura mata kudade. Kuma yace har yanzu kofa a bude take. https://www.tiktok.com/@abmaishadda/video/7531407822160973061?_t=ZM-8yM6Y4v0Srl&_r=1
Allah Sarki: Ji Yanda aka baiwa Buhari jirgin sama lokacin yana kan mulki amma yace baya so

Allah Sarki: Ji Yanda aka baiwa Buhari jirgin sama lokacin yana kan mulki amma yace baya so

Duk Labarai
Har Kyautar Jirgi Aka Yi Wa Marigayi Buhari A Lokacin Yana Kan Mulki, Amma Ya Ki Karba, Cewar Garba Shehu Mai magana da yawun tsohon Shugaban Nijeriya Muhammad Buhari, Mallam Garba Shehu, ya bayar da labarin yadda marigayin ya ƙi karɓar wasu kyautuka lokacin yana mulki, ciki har dakyautar jirgin sama. Da yake magana ta cikin shirin Inside Sources na Channels TV, Garba Shehu ya ce Buhari ya ƙi amincewa da karɓar kyautar agogon lu'ulu'u wani ɗankasuwa a Najeriya ya ƙera da sunansa a jiki, da kuma kyautar jirgin sama da ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta yi masa tayi. "Shugaban ƙasa ya kalli agogon, ya ce 'Agogon lu'ulu'u? Ba zan iya saka wannan ba. Ku faɗa masa yana ƙoƙari…kuma za mu ci gaba da ƙarfafa masa gwiwa. Ya ci gaba da ɗaukaka sunan Najeriya, amma ku mayar masa da agogon n...
Fadar Shugaban kasa ta nuna bacin rai sosai sannan ta nemi Kwankwaso ya baiwa Shugaba Tinubu Hakuri kan ikirarin da yayi cewa Tinubu na nunawa Arewa wariya a mulkinsa

Fadar Shugaban kasa ta nuna bacin rai sosai sannan ta nemi Kwankwaso ya baiwa Shugaba Tinubu Hakuri kan ikirarin da yayi cewa Tinubu na nunawa Arewa wariya a mulkinsa

Duk Labarai
Fadar Shugaban kasa ta bukaci Kwankwaso ya bayar da hakuri ga Tinubu, ya janye maganganunsa kan Gwamnati Daga Ayau News Ministan Ayyuka, Injiniya David Umahi, ya bukaci tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, da ya bada hakuri ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan kalaman da ya yi game da gwamnati. Ayau News ta ruwaito Umahi ya ce maganganun Kwankwaso na zargin gwamnati tana fifita kudu ba su dace ba. Ya bukace shi da ya janye su domin gujewa rarrabuwar kawuna a kasa. Kwankwaso ya zargi gwamnatin Tinubu da nuna fifiko kan yankin kudu, yana cewa an bar Arewa a baya wajen ayyukan cigaba. — A Yau News Me zaku ce?
Dan guntun Mutumincin da ya rage maka zai zube, Baffa Hoto ga Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami bayan da Pantamin yace rike Charbi ba laifi

Dan guntun Mutumincin da ya rage maka zai zube, Baffa Hoto ga Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami bayan da Pantamin yace rike Charbi ba laifi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malamin Addinin Islama, Baffa Hotoro ya caccaki babban malamin Addinin Islama, Sheikh Isa Ali Pantami bayan da Pantamin yace rike Charbi ba bidi'a bane. Pantami yace Amfani da charbi ba laifi. Sannan ya kara da cewa duk malamin da yake da ja, yana maraba dashi. Anan ne shi kuma Baffa Hotoro yace ya karbi wannan kalubale na malam Pantami inda yace idan Pantami yaki to lallai sauran mutuncin da ya rage masa zai zube.
Kalli Bidiyon: Ummi Nuhu ita ta jawa kanta duk irin halin da aka ganta a ciki>>Inji Mistin Besty, Ya fallasa irin abinda ya sani akanta

Kalli Bidiyon: Ummi Nuhu ita ta jawa kanta duk irin halin da aka ganta a ciki>>Inji Mistin Besty, Ya fallasa irin abinda ya sani akanta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Abokin Jarumin Tiktok, Gfresh Al-amin watau Mistin Besty ya hayyana cewa, rayuwar ban tausai da aka ga Ummi Nuhu a ciki ita ta jefa Kanta. Yace ta samu Daukaka da damarmaki a rayuwa amma bata yi amfani dasu ba. Yace dole a Tausaya mata amma maganar gaskiya ita ta jefa kanta a cikin irin wannan rayuwa. https://www.tiktok.com/@mistinbestiebackup/video/7531384814545489158?_t=ZM-8yLtYNmcw8z&_r=1
Ashe Kwankwaso bai samu ganin Shugaba Tinubu a zuwan da yayi Villa, Ji yanda ta kasance

Ashe Kwankwaso bai samu ganin Shugaba Tinubu a zuwan da yayi Villa, Ji yanda ta kasance

Duk Labarai
Rahotanni sun tabbatar da cewa, zuwa na karshe da Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yayi zuwa fadar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bai samu ganin shugaban kasar ba. An ruwaito cewa Kwankwaso da shugaba Tinubu sun gana ranar Litinin din data gabata. Saidai Rahoton Daily Trust yace ba'a yi ganawa tsakanin Tinubu da Kwankwaso ba. Daily Trust tace wani taro ne ya kai Kwankwaso fadar shugaban kasar amma ba ganawa da Tinubu ba. Daily Trust ta kara da cewa majiyoyi na kusa da shugaban kasar sun tabbatar mata da cewa babu wata ganawa da aka yi tsakanin shugaba Tinubu da Kwankwaso.