Thursday, December 18
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kudi na Kauye: Mutanen Kauyen Bauchi Dake kan hanyar zuwa Saudiyya sun dauki hankula bayan da suka dauki hotuna da farar Budurwa me aiki a cikin jirgin sama

Kudi na Kauye: Mutanen Kauyen Bauchi Dake kan hanyar zuwa Saudiyya sun dauki hankula bayan da suka dauki hotuna da farar Budurwa me aiki a cikin jirgin sama

Duk Labarai
Mutanen Bauchi dake kan hanyar zuwa Kasar Saudiyya sun dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da aka gansu suna daukar hotuna da farar budurwa me aikin cikin jirgi. Da yawa sun bayyana sha'awar lamarin inda aka rika cewa kudi na Kauye https://twitter.com/Sadeeq_Malo/status/1923781115208233070?t=0VK5P3ufXddZ4Ts4xyU_Jg&s=19 Hotunan sun dauki hankula sosai.
Jami’in ‘Civil Defence’ ya tsinci guzirin wata maniyyaciya a sansanin alhazai na Yola ya kuma mayar mata

Jami’in ‘Civil Defence’ ya tsinci guzirin wata maniyyaciya a sansanin alhazai na Yola ya kuma mayar mata

Duk Labarai
Jami'in 'Civil Defence' ya tsinci guzirin wata maniyyaciya a sansanin alhazai na Yola ya kuma mayar mata. Wani Jami’in hukumar tsaro ta 'Civil Defence' mai suna Abubakar Abdulƙadir Mayos, ya mayar da kuɗin guzirin wata maniyyaciya da ya tsinta, har Dalar Amurka $505 da Riyal 30 na Saudiyya a sansanin alhazai na birnin Yolan Jihar Adamawa ya kuma miƙa su ga mai su. Rahotanni sun baiyana cewa kuɗaɗen mallakar wata maniyyaciya, mai suna Maimuna Salihu Abdullahi, ƴar Jihar Taraba. Nan take, a cewar rahotanni ya mayar da kuɗin ga jami'an alhazai inda su kuma ba su yi wata-wata ba su ka miƙa mata kayanta a gaban jami’in hukumar NAHCON da daraktan tsare-tsare na hukumar alhazai ta Taraba da sauran jami’ai.
APC tace a kul EFCC kada ta sake ta binciki tsohon tsageran Naija Delta, Tampolo, duk da ganin Bidiyon sa yana wulakanta Naira

APC tace a kul EFCC kada ta sake ta binciki tsohon tsageran Naija Delta, Tampolo, duk da ganin Bidiyon sa yana wulakanta Naira

Duk Labarai
Sakataren jam'iyyar APC reshen kudu maso kudu, Dr Blessing Agbomhere ya aikawa shugaban hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC, Ola Olukoyede da wasika cewa Tampolo bai aikata komai ba. Wata majiya daga EFCC ce ta bayyanawa kafar jaridar Leadership da hakan. Sakataren APC din yace Tampolo bai aikata komai ba wanda ya sabawa Doka. Dr. Agbomhere wanda kuma lauyan Tampolo ne yace EFCC ta janye takardar gayyatar da tawa Tampolo. Duk wannan na faruwane bayan da aka ga Tampolo a wajan wani biki yana wulakanta Naira, abinda hukumar ta EFCC ta hukunta mutane da yawa a Najeriya saboda shi. Da yawa sun ce indai wannan doka ba ta son kai bace, ya kamata a gayyaci Tampolo, saidai da yawa na ganin hakan ba zai yiyu ba. Saidai Tuni EFCC ta aikewa da Tampolo takardar gayyata inda t...
Kalli Bidiyo: Sabuwar Motar Mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ta Naira Miliyan 100 ta tayar da kura, motar da wutar Lantarki take amfani, watau ba’a zuba mata Fetur ko Gas

Kalli Bidiyo: Sabuwar Motar Mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ta Naira Miliyan 100 ta tayar da kura, motar da wutar Lantarki take amfani, watau ba’a zuba mata Fetur ko Gas

Duk Labarai
Wannan Itace: Sabuwar motar Fitaccen Mawakin Siyasa A Nijeriya Alhaji Dauda Adamu Abdullahi (Kahutu Rarara). https://www.tiktok.com/@kahuturarara/video/7505486972647902519?_t=ZM-8wS1hWPvI2w&_r=1 Mai suna VinFast VF 8 wadda kamfanin VinFast na kasar Vietnam ke kerawa, Inda Yayu Matukar Ɗaukar Hankulan Mutane da Sabuwar Motar Ta Sa ta Miliyoyin Nairori. A binciken da hutudole yayi kudin motar ya kai naira Miliyan 86,240,000. Sannan motar da wutar Lantarki take amfani watau bata amfani da Gas ko Fetur. Wane Fata Zakuyi Mashi?
Kalli Bidiyon yanda sojojin Najeriya suka lakadawa ‘yansanda dukan kawo wuka suna kuka suna basu hakuri bayan da ‘yansandan suka daki wani soja

Kalli Bidiyon yanda sojojin Najeriya suka lakadawa ‘yansanda dukan kawo wuka suna kuka suna basu hakuri bayan da ‘yansandan suka daki wani soja

Duk Labarai
Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ga sojoji na dukan wasu 'yansanda hadda kwace musu Bindiga. An ga daya daga cikin 'yansandan na kuka. https://twitter.com/Akinjoshua2017/status/1923841553677636093?t=jPY-cIhPcnHBnrgvaT5hbw&s=19 Rahotanni dai yace 'yansandan sun kama wani soja ne akan cewa bai basu cin hanci ba inda suka lakada masa dukan tsiya.
Kalli Bidiyon badala da yasa Gwamnatin Kano ta Haramta Kauyawa Day

Kalli Bidiyon badala da yasa Gwamnatin Kano ta Haramta Kauyawa Day

Duk Labarai
A yau ne aka tashi da wani sauyi a jihar Kano inda Gwamnatin Jihar ta Haramta Kauyawa Day. Lamarin dai ya daurewa mutane kai, saidai a gefe guda kuma bai zo da mamaki ba, ganin yanda ake yada badala a wajan irin wadannan bukukuwan. Hakan ne yasa mutane ke ta nuna irin Bidiyon da ake amfani dasu a wajan irin wadannan bukukuwan a kafafen sada zumunta inda da yawa ke cewa dalilai kenan da Gwamnatin jihar yasa ta Haramta bikin. Kalli Bidiyon anan: https://www.tiktok.com/@maryam_dadii/video/7500520802459159839?_t=ZM-8wRTPki7A6J&_r=1 https://www.tiktok.com/@freshbuzeesvisuals/video/7455807349886864645?_t=ZM-8wRTVU4D6iV&_r=1 https://www.tiktok.com/@surashozt/video/7445164702541319479?_t=ZM-8wRTaN87I7Z&_r=1 A yayin da wasu suka yaba da wannan mataki, wasu su...
Ina godiya ga Likitocin da suka min aikin kara girman Nònùwà da mazunai>>Inji Dan Daudu, Bobrisky, kalli Sabon Hoton da ya saki da mutane ke cewa tabbas ya koma mace sak

Ina godiya ga Likitocin da suka min aikin kara girman Nònùwà da mazunai>>Inji Dan Daudu, Bobrisky, kalli Sabon Hoton da ya saki da mutane ke cewa tabbas ya koma mace sak

Duk Labarai
Shahararren dan Daudu, Idris Okuneye wanda aka bi sani da Bobrisky ya yiwa Likitoci ln da suka masa aikin kara girman nono godiya. Bobrisky ya bayyana hakane a shafinsa na Instagram inda yace yana godiya yanda suka kara masa girman nonuwa da hasken fata da gyaran labba da sauransu. Sabon Hoton da ya saki yasa mutane na cewa tabbas ya koma mace.
Kalli Bidiyon dan gidan Gwamnan jihar Anambra da ake cewa Mummunane kuma Dan Luwadi ne bayan da aka ganshi yana magana irin ta ‘yan daudu

Kalli Bidiyon dan gidan Gwamnan jihar Anambra da ake cewa Mummunane kuma Dan Luwadi ne bayan da aka ganshi yana magana irin ta ‘yan daudu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A baya hutudole.com ya kawo muku rahoton yanda aka ga Bidiyon dan gidan Gwamnan jihar Anambra, Ozonna Soludo yana rawa da wata baturiya da aka bayyana a matsayin Budurwarsa wanda hakan ya dauki hankula sosai. Saidai Ozonna da alama surutun da aka yi akan wannan Bidiyon nashi bai ji dadi ba inda ya fito ya mayar da martani. Saidai duk da hakan mutane basu kyaleshi ba, a wannan karin kuma sai ake ta cewa an ya kuwa ba dan daudu ya koma ba yayin da mahaifin nasa ya turashi yin kara...
Kalli Bidiyon yanda aka kama Wani mutum saboda saka kyamarar CCTV a gidansa

Kalli Bidiyon yanda aka kama Wani mutum saboda saka kyamarar CCTV a gidansa

Duk Labarai
Wani mutum da aka kama saboda ya saka kyamarar CCTV guda 17 a gidansa ya dauki hankula. An ga dai mutumin daure tare da masu laifi inda ake tambayarsa laifin me ya aikata inda yace kayamarar CCTV guda 17 ke gareshi a gida. https://twitter.com/PH_Socials/status/1923805974688616452?t=KUH9NkyKbE_qXIRjxNr0Zw&s=19 Ana dai zargin yana aikata laifi ne in ba haka ba, me zai hadashi da kyamarar CCTV har guda 17?