Kalli Bidiyon: Shugaban Kungiyar Izala, Sheikh Bala Lau tare da matarsa suna shakatawa a kasar Turai
Wannan Bidiyon na shugaban Izala, Sheikh Bala Lau suna shakatawa shi da iyalansa a kasar Turai ya dauki hankula.
An ga Bidiyon na ta yawo a kafafen sada zumunta inda ake ta muhawara akai.
https://www.tiktok.com/@balalau_junior/video/7638407883570302228?_r=1&_t=ZS-96GehHDl64C








