Thursday, April 9
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Bidiyon Da Duminsa: Kalli Gawar Buhari ta iso a cikin jirgin sama

Bidiyon Da Duminsa: Kalli Gawar Buhari ta iso a cikin jirgin sama

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta iso Najeriya a cikin jirgin sama a filin jirgin jihar Katsina. Ana jiran iyalansa su sakko da gawar. https://twitter.com/Miqdad_Jnr/status/1945105878585159996?t=tDcMM0MDsVlj7eT_X06pkw&s=19
Yanzu-Yanzu: Gawar Shugaba Buhari ta karaso Najeriya, Shugaba Tinubu zai karbeta

Yanzu-Yanzu: Gawar Shugaba Buhari ta karaso Najeriya, Shugaba Tinubu zai karbeta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun tabbata cewa, Gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta iso Najeriya. Sannan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne zai karbeta. Shugaba Tinubu tuni ya sauka a filin jirgin sama na jihar Katsina.
Bidiyo Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya isa Filin Jirgin jihar Katsina dan halartar jana’izar Buhari

Bidiyo Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya isa Filin Jirgin jihar Katsina dan halartar jana’izar Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya isa filin jirgin jihar Katsina dan halartar jana'izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945103941949083947?t=hnBxrexIT8cB7aObWiP6MA&s=19
Kasar Nijar ta aiko da wakilai halartar jana’izar Buhari

Kasar Nijar ta aiko da wakilai halartar jana’izar Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Kasar Nijar ta aiko da wakilai bisa jagorancin Firaministan kasar, H.E. Ali Lamine Zeine halartar jana'izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1945080983767683553?t=EXUTy0JZmGkejZiqkwybUg&s=19 Manyan baki na ci gaba da zuwa.
Kalli Hotuna: Rotimi Amaechi Dan Amanar Daura ya je Daura wajan jana’izar Buhari

Kalli Hotuna: Rotimi Amaechi Dan Amanar Daura ya je Daura wajan jana’izar Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tsohon Ministan Sufuri Kuma me sarautar dan Amanar Daura, Rotimi Amaechi ya isa Daura wajan halartar jana'izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Bidiyo: Kalli Yanda aka fara gina Kabarin Shugaba Buhari a gidansa dake Daura

Bidiyo: Kalli Yanda aka fara gina Kabarin Shugaba Buhari a gidansa dake Daura

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tuni an fara gina kabari inda za'a binne tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari a gidansa dake Daura. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945046843181658468?t=SqJjw2BzMB6mZ-odtmgwdw&s=19 Har yanzu dai gawar shugaba Buhari bata karaso Najeriya ba daga kasar Ingila. Da karfe 2 na rana ne ake tsammanin Binne Buhari.
Da Duminsa: Tun ba’a binneshi ba? Anata sukar me magana da yawun Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu watau Bayo Onanuga saboda Munin abinda ya fada akan Buhari yayin da gawar Buharin ke kan hanyar zuwa Najeriya daga Ingila, Ji abinda yace

Da Duminsa: Tun ba’a binneshi ba? Anata sukar me magana da yawun Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu watau Bayo Onanuga saboda Munin abinda ya fada akan Buhari yayin da gawar Buharin ke kan hanyar zuwa Najeriya daga Ingila, Ji abinda yace

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Bayo Onanuga watau me magana da yawun shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya soki taohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari. Onanuga ya yi maganane akan wani Bidiyon yakin neman zaben Buhari da aka wallafa wanda yayi a Ibadan. Onanuga yace, Masu cewa, Tinubu be wa Buhari komai ba ko kuma kuri'u Miliyan 12 na Buhari ne suka sa ya zama shugaban kasa, to ga wannan Bidiyon. Saidai da yawa an yi caa akansa inda ake ta Allah wadai da abinda ya rubuta ind...
Na Buhari na da tsaurin Addini, Kawai sai wata rana naji yace ‘Jesus Christ of Nazareth,’>>Inji Fasto Tunde Bakare

Na Buhari na da tsaurin Addini, Kawai sai wata rana naji yace ‘Jesus Christ of Nazareth,’>>Inji Fasto Tunde Bakare

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Fasto Tunde Bakare wanda tsohon mataimakin tsohin shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari ne a takarar da yayi a shekarar 2021, yace Shugaba Buhari bashi da tsaurin addini. Fasto Bakare ya bayyana hakane yayin hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace shima yayi tsammanin Buharin na da tsauri akan addini. Bakare yace bayan da aka kaddamar da yakin neman zaben Buhari a Kaduna sun koma gidan Buharin inda Buharin ya rika safa da marwa sai kuma can yaji yace Allah ne shai...
Bidiyo: Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta tafi Daura dan halartar jana’izar Buhari

Bidiyo: Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta tafi Daura dan halartar jana’izar Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta tafi Daura dan hakartar jana'izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. https://twitter.com/tvcnewsng/status/1945046201310589341?t=zzTD6soe7EKHVwz-62TRWg&s=19 An ga Remi Tinubu bisa rakiyar jami'an tsaronta.
Da Duminsa: Shugaba Tinubu ne zai karbi Gawar Buhari a filin jirgin Katsina

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ne zai karbi Gawar Buhari a filin jirgin Katsina

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun tabbatar da cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne zai karbi gawar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari a filin jirgin Katsina idan ta karaso daga landan. A yanzu haka dai ana dakon jiran gawar tsohon shugaban kasar inda manyan mutane suka hallara dan halartar jana'izar tasa.