A binciken da take yiwa tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami, EFCC tace ta gano Malamin ya saiwa ‘ya’yansa gidajen Sama da Naira Biliyan 4
Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC ta bayyana cewa, ta gano tsohon Ministan shari'a yana da kadarori daban-daban har guda 41 da darajarsu ta kai ta Naira Biliyan 212.
EFCC ta kuma shigar da sabuwar kara inda take tuhumar Malami da dansa, Abdulaziz Malami da laifuka 16 da suka hada da karkatar da kudaden Gwamnati.
Kadarorin da Gwamnatin ta gano a garuruwan Kebbi,Kano da Abuja suke.
ga wasu daga cikinsu hakamr haka:
Rayhaan University and EducationRayhaan University Permanent Site: N56,000,000,000.00
Rayhaan University Temporary Site: N37,800,000,000.00
Rayhaan University Third Site: N2,450,000,000.00
Rayhaan University Vice Chancellor House: N490,000,000.00
Rayhaan Model Academy: N11,200,000,000.00
Rayhaan Primary and Secondary Sc...








