Kalli Bidiyon: ICPC ta sake gurfanar da malam Nasiru Ahmad El-Rufai a gaban kotu bisa sabbin zarge-zargen da take masa
Hukumar ICPC ta sake gurfanar da tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a gaban kotu inda take masa sabbin zarge-zarge.
ICPC ta kai malam Nasiru Ahmad El-Rufai gaban babbar kotun jihar Kadunane dan Tuhumarsa.
Saidai wasu sun rika rade-radin cewa ya rame bayan ganinsa a yau.
https://twitter.com/i/status/2051943305517146490








