Tuesday, November 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Addu’ar da Alaramma Ahmad Sulaiman yawa Gwamnan Kano a wajan taron fara yiwa Tinubu yakin neman zabe ta dauki hankula

Kalli Bidiyon: Addu’ar da Alaramma Ahmad Sulaiman yawa Gwamnan Kano a wajan taron fara yiwa Tinubu yakin neman zabe ta dauki hankula

Duk Labarai
Alaramma Ahmad Sulaiman ya dauki hankula a kafafen sada zumunta biyo bayan Bidiyonsa da aka gani yanawa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Addu'ar zarcewa a 2027. Ahmad Sulaiman yayi wannan addu'a ne a wajan taron fara yiwa gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yakin neman zabe. https://www.tiktok.com/@mr__clown_/video/7682115257803771154?_r=1&_t=ZS-99W5G8z8poS
Kalli Bidiyon: Hukumar Hisbah ta kama matashiya saboda Bidiyon badala

Kalli Bidiyon: Hukumar Hisbah ta kama matashiya saboda Bidiyon badala

Duk Labarai
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama wata matashiya me shekaru 18 saboda Bidiyon badala da ta yi wanda ya watsu sosai. Matashiyar tace ta je Kano daga jihar Adamawa ne dan ta shiga Harkar fim inda tace sanadiyyar hakan ne ta hadu da wasu matasa suka rika Bidiyon badala wanda ya watsu sosai a kafafen sada zumunta. Shima wanda suka yi Bidiyon tare an kamoshi ya bayyana nadamar abinda ya aikata. https://twitter.com/KafinHausaa/status/2096198859839922289
Kalli Bidiyon: Mugun abinda wannan matashin ya shiga har gida yawa wannan matashiyar

Kalli Bidiyon: Mugun abinda wannan matashin ya shiga har gida yawa wannan matashiyar

Duk Labarai
Wannan wani matashine da aka kama yaudari wannan matashiyar ya tahfi da ita daga gidansu. Tace nama ya bata taci shine daga nan duk abinda yace mata bata iya musa mai. Tace a ranar da zai tafi da ita, Ya shiga gidansu ne kowa na bacci ya shiga har dakin da take kwance ya ce mata ta tashi su tafi. Saidai Dubunsa ta cika an kamashi. https://www.tiktok.com/@biraza.nakowa/video/7681977789272050965?_r=1&_t=ZS-99VJKe34baq
Kalli Bidiyon: Rawar da Ganduje da Sanata Barau suka yi a wajan kaddamar da yakin neman zaben Tinubu a Kano ta dauki hankula

Kalli Bidiyon: Rawar da Ganduje da Sanata Barau suka yi a wajan kaddamar da yakin neman zaben Tinubu a Kano ta dauki hankula

Duk Labarai
A jiyane aka kaddamar da fara yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Kano. Jiga-jigan jam'iyyar APC na jihar da suka hada da Gwamna Abba Kabir Yusuf da Sanata Barau Jibrin da Dr. Abdullahi Umar Ganduje sun hakarci wajan. An hangi Ganduje da Sanata Barau suna taka rawa a wajan. https://www.tiktok.com/@alamin_protocol/video/7682060799342333204?_r=1&_t=ZS-99V6R66X7Zc
Kalli Bidiyon: Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi bayani dalla-dalla kan abinda ya faru tsakaninsa da mutumin da yace wai ya rike masa mata

Kalli Bidiyon: Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi bayani dalla-dalla kan abinda ya faru tsakaninsa da mutumin da yace wai ya rike masa mata

Duk Labarai
Biyo bayan zargin da wani magidanci yawa babban malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi cewa ya rike masa mata na tsawon watanni 11 a gidansa. Malam yace mijin yana cutar da itane shine taga ina zata je ta samu mafaka? Shine ta je gidansa. Yace mutumin ya baiwa 'yansanda kudi yayi dukkan wani abu da yake tunanin yi amma bai yi nasara ba shine ya dauki matakin zuwa wajan 'yan Jarida dan ya tsoratashi yace amma ba zai tsorata ba. Malam yace yanzu magana na kotu. https://www.tiktok.com/@abumaliktv007/video/7682033324453399816?_r=1&_t=ZS-99V2OLJWgej Mutumin dai yace matarsa 'yar kasar Morocco ce kuma shine ya je har kasarsu ya auro ta kuma babu wanda ya santa a Najeriya sai ta dalilinsa. https://www.tiktok.com/@abumaliktv007/video/7682106971159383303?_r=1&am...