Tuesday, November 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Dana da Allah ya jarrabeni dashi ya koma Kirista watau Ibrahim, Yana da tabin hankali>>Inji Sheikh Nura Khalid

Dana da Allah ya jarrabeni dashi ya koma Kirista watau Ibrahim, Yana da tabin hankali>>Inji Sheikh Nura Khalid

Duk Labarai
Dana Ibrahim Allah ya jarrabeni akansa ya koma Kirista yana da matsalar kwakwalwa. Ko makarantar Firamare bai kammala ba. Haka kawai sai a nemeshia rasa inda yake akai ta fama dashi Kaninsa yanzu haka yana digiri na 2(Masters Degree) Akwai kannensa 5 duk sun da Degree Allah ya ban 'ya'ya 36 me yasa ba zaku yi magana akan sauran ba, sai guda daya? Banso in yi magana akan maganar ba amma sukar da ake min ta yi yawa Inji Sheikh Nura Khalid https://www.tiktok.com/@digital_imaam/video/7682186512548547860?_r=1&_t=ZS-99UyyOm8WSD
Bama Farin ciki da zaman Dan Sheikh Nura Khalid Kirista>>Inji Wannan Kiristan

Bama Farin ciki da zaman Dan Sheikh Nura Khalid Kirista>>Inji Wannan Kiristan

Duk Labarai
Ni Kirista ne amma bana murna da komawar dan Sheikh Nura Khalid kirsta. Amma tunda abinda Allah ya kaddara kenan mun yadda Sannan masu sukar Sheikh Nura Khalid ku daina, kuna ce mai malamin Arna to mun yadda mun karbeshi. Kaf Najeriya babu fasto ko malami dake kira akan zaman lafiya kamarsa Inji wannan Kiristan https://www.tiktok.com/@1real65/video/7680993262668123412?_r=1&_t=ZS-99UOEqSOLiM
Digital Imam yayi magana kan komawar dansa Kirista

Digital Imam yayi magana kan komawar dansa Kirista

Duk Labarai
A dokar Kundin tsarin Mulkin Najeriya da Dokar majalisar Dinkin Duniya da dokar Allah ta bashi dama yayi addinin da yake so. Lokacin da Allah zai halicceshi bai yi shawara da kai ba, Dan haka ba ruwanka da harkarsa, ba ruwanka da addininshi, duk abinda ya zaba ya shafeshine bai shafeka ba. Yana da kuma 'yancin ya saba maka a Addini, indai kana da 'yancin ka yi addini iri kaza, to shima yana da 'yancin yayi Addini Iri kaza Inji Sheikh Nura Khalid, Digital Imam a sabon karatunsa bayan da dansa yayi ridda ya bar Musulunci zuwa Kiristanci. https://www.tiktok.com/@digital_imaam/video/7681949922307984660?_r=1&_t=ZS-99Tf1RNeHsg