Kalli Bidiyon yanda sojojin Najeriya suka lakadawa ‘yansanda dukan kawo wuka suna kuka suna basu hakuri bayan da ‘yansandan suka daki wani soja
Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ga sojoji na dukan wasu 'yansanda hadda kwace musu Bindiga.
An ga daya daga cikin 'yansandan na kuka.
https://twitter.com/Akinjoshua2017/status/1923841553677636093?t=jPY-cIhPcnHBnrgvaT5hbw&s=19
Rahotanni dai yace 'yansandan sun kama wani soja ne akan cewa bai basu cin hanci ba inda suka lakada masa dukan tsiya.








