Kalli Bidiyon yanda wata Budurwa ta yi bàtsà a shirin Brekete Family yayin da aka kira ta a waya, sai da kowa ya rike baki saboda abin da ta fada yayi muni
Husaini Abdulkadir dan Hajiya wanda shine ke gabatar da shirin Brekete Family ya kira wata matashiya a waya kai tsaye yayin da yake gabatar da shirin.
Saidai tana daukar wayar ta fara da maganar Batsa:
Kalli Bidiyon:
https://twitter.com/Sarki_sultan/status/1920835106450579898?t=EfU5PB3MIZjoICaBr8ss6A&s=19
Da yawa dai sun mata Allah wadai








