Kalli Bidiyo: Wata ‘yar Fulani taji sanyin AC tace Motar naku akwai akwai aljanna sanyiiiiiiii
Wasu 'yan Fulani da me mota ya tsaya a gefen titi dan sayen Mangwaro daga hannunsu sun bayar da nishadi.
Daa daga cikinsu tace akwai Aljanna a motar bayan da ta ji sanyin AC.
https://twitter.com/Deejamarh/status/1918565033149145305?t=equ8lvutilSkk-K2rN6lSw&s=19
Da yawa dai sun ce ashe ba sharri akewa Fulani ba wani abin idan an ce sun yi.








