Thursday, January 15
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Ni dai ban ga Aibun kalaman da Dr. Hussain yayi ba na cewa kada Allah yasa ranar Qiyama ya kai matsayin da sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ceceshi kamin ya shiga Aljannah ba>>Inji Dr. Jameel

Duk Labarai
Dr. Jamilu ya goyi bayan Dr. Hussain Kano kan kalamansa na cewa yana rokon Allah kada ya kaishi matsayin da sai ya nemi taimakon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ranar qiyama kamin ya shiga Aljannah. Dr. Jamilu yace ya saurari jawabin Dr. Hussain Kano Gaba daya kuma bai gano aibu a cikin kalaman ba. https://www.tiktok.com/@isah_bello_assalafy_garo/video/7585144287533206804?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7585144287533206804&source=h5_m&timestamp=1766068645&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=andro...
Da Duminsa: Kotu taki amincewa da bayar da belin Tsohon Minista, Abubakar malami inda tace EFCC ta ci gaba da tsareshi

Da Duminsa: Kotu taki amincewa da bayar da belin Tsohon Minista, Abubakar malami inda tace EFCC ta ci gaba da tsareshi

Duk Labarai
Babbar Kotun tarayya dake Abuja ta ki amincewa da bayar da Belin tsohon Ministan shari'a, Abubakar malami inda yake neman a sakeshi daga komar EFCC. Saidai kotu a zamanta na ranar Alhamis tace EFCC ta ci gaba da tsare Malami inda Mai Shari'a, Babangida Hassan yace ci gaba da tsare Abubakar Malami bai sabawa doka ba.
Kalli Bidiyon yanda daya daga cikin sojojin Najeriya da kasar Burkina Faso ta kama ya tabbatar da cewa jirgin su tangarda ya samu shiyasa suka sauka a kasar

Kalli Bidiyon yanda daya daga cikin sojojin Najeriya da kasar Burkina Faso ta kama ya tabbatar da cewa jirgin su tangarda ya samu shiyasa suka sauka a kasar

Duk Labarai
Daya daga cikin sojoji 11 da kasar Burkina Faso ta kama tsawon kwanaki 9 bayan da jirginsu ya sauka a kasar yace, jirgin nasu da gaske tangarda ya samu. Ya bayyana hakane yayin ganawarsa da wakilan Najeriya ta tura kasar dan a baiwa shugaban kasar, Ibrahim Traore hakuri ya sakesu. Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar ne ya jagoranci tawagar. https://twitter.com/NigAffairs/status/2001594423025471848?t=_6oHc1fOg4wScDRR8smDVA&s=19
Kalli Bidiyon: Yanda aka tarbi Rahama Saidu a filin Jirgi bayan da ta dawo daga Umrah inda ta kai ‘yan uwanta

Kalli Bidiyon: Yanda aka tarbi Rahama Saidu a filin Jirgi bayan da ta dawo daga Umrah inda ta kai ‘yan uwanta

Duk Labarai
An ga yanda Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta dawo Najeriya daga kasar Saudiyya bayan da ta kai 'yan uwanta aikin Umrah. Rahama Saidu dai ta dauki hankula sosai bayan da aka ga yanda ta kai 'yan uwanta duka aikin Umrah ind akaita tsegumin ina ta samu kudin. https://www.tiktok.com/@ejarrx__cut/video/7584833334677638408?_t=ZS-92K0XvLs59F&_r=1
Hadisi ya tabbatar da cewa, Ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) akan masu aikata manyan zunubaine, shiyasa nace ina son in shiga Aljannah ba da ceton Annabi ba>>Dr. Hussain Kano

Hadisi ya tabbatar da cewa, Ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) akan masu aikata manyan zunubaine, shiyasa nace ina son in shiga Aljannah ba da ceton Annabi ba>>Dr. Hussain Kano

Duk Labarai
Dr. Hussain Kano wanda ya jawo cece-kuce bayan daya roki Allah yasa kada ya kai matsayin da sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a ceceshi kamin ya shiga Aljannah, yayi karin Haske. Yace akwai ingantaccen Hadisi da yace Ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) akan masu aikata manyan zunubaine. Yace dalilinsa kenan na fadar haka kuma su baffa Hotoro da suka masa raddi sun san da Hadisin, dan haka yace bai yafe raddin da suka masa ba kuma sai sun gani kamin su Mutu. https://www.tiktok.com/@dr.hussainkano5/video/7584966011799997707?_t=ZS-92Jz27DGyAr&_r=1