Sunday, July 12
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Ba AI bane: Kalli hotunan Yanda aka ga wani abu me kama da surar mutum a sararin samaniyar kasar Greece, saidai masana Kimiyya sunce kada wanda ya tayar da hankalinsa, Tauraron dan Adam ne ya hasko Duniya

Duk Labarai
An ga wadannan hotunan a sararin samaniyar kasar Greece. Da farko idan mutum ya kalla, zai yi tsammanin AI ne, amma kafofin yada labarai da yawa irin su Beauty of Planet Earth dake wallafa labarai da hotunan ababen kayatarwa a Duniya sun tabbatar da faruwar lamarin. Saidai masana kimiyya sunce wannan ba wani abin tashin Hankalo bane, tana iya yiyuwar tauraron dan Adam ne rana ta haskashi shine hasken ya hasko cikin Duniya. lamarin ya farune ranar 14 ga watan Mayu.
Saikace ba kasar Larabawa ya je ba: Kalli Bidiyon yanda matan larabawa suka tarbi shugaban kasar Amurka Donald Trump da shigar banza, babu Hijabi ba dan kwali a kansu da ya jawo cece-kuce

Saikace ba kasar Larabawa ya je ba: Kalli Bidiyon yanda matan larabawa suka tarbi shugaban kasar Amurka Donald Trump da shigar banza, babu Hijabi ba dan kwali a kansu da ya jawo cece-kuce

Duk Labarai
Bidiyon matan Larabawa babu Hijabi babu dankwali akansu ya jawo cece-kuce sosai a yayin da aka gansu suna tarbar shugaban kasar Amurka, Donald Trump a kasar UAE. Matan dai dake da dogayen Gashi sun rika wasa da gashin a gaban Shugaba Trump. https://twitter.com/MargoMartin47/status/1922995639455044017?t=PJ0FlItXLf_841VVjSttDg&s=19 Lamarin ya bayar da mamaki kasancewar kasar Musulunci ce ya je kuma kasar Larabawa.
Farashin kayan masarufi sun yi sauki a Najeriya

Farashin kayan masarufi sun yi sauki a Najeriya

Duk Labarai
An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga kashi 24.23 a watan Maris ɗin 2025 zuwa kashi 23.71 a watan Afrilun 2025. Hukumar Ƙididdiga ta Najeriya, NBS ta ce hauhawar farashin da aka samu a watan Afriliu ya nuna an samu ragin kaso 0.52 na hauhawar idan aka kwatanta da watan Maris. “Wannan na nuni da cewa hauhawar farashin Ta shekara-shekara Ta ragu a watan Afrilun 2025 idan aka kwatanta da watan Afrilun 2024." Dangane kuma da hauhawar farashin kayan abinci a watan Afrilun 2025 ta kasance kaso 21.26 kamar yadda ke faruwa a shekara-shekara.
KARON FARKO: Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya ziyarci Babban Masallacin Sheikh Zayyad da ke Abu Dhabi, wanda ke ɗaya daga cikin manyan masallatai a duniya mai cike da fasahar gini ta zamani

KARON FARKO: Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya ziyarci Babban Masallacin Sheikh Zayyad da ke Abu Dhabi, wanda ke ɗaya daga cikin manyan masallatai a duniya mai cike da fasahar gini ta zamani. Trump ya ziyarci masallacin ne a yayin ziyararsa zuwa babban birnin Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE). Ya samu rakiyar Sheikh Khaled bin Mohamed, Yarima Mai Jiran Gado na Abu Dhabi.
Hadiza Gabon Ta Gayyaci Ustaz Alqali Abubakar Salihu Zaria Cikin Shirin Gabon Room Talk Show

Hadiza Gabon Ta Gayyaci Ustaz Alqali Abubakar Salihu Zaria Cikin Shirin Gabon Room Talk Show

Duk Labarai
Hadiza Gabon Ta Gayyaci Ustaz Alqali Abubakar Salihu Zaria Cikin Shirin Gabon Room Talk Show. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Fitacciyar ‘yar fim kuma mai gabatar da shirin Gabon Room Talk Show, Hadiza Gabon, ta gayyaci sanannen Malamin addini, Ustaz Alqali Abubakar Salihu Zaria, domin tattaunawa da shi a shirin da ta ke gabatar wa. Shin ko kuna ganin zata iya ƙure shi kamar yadda ta saba ƙure mutane?
YANZU-YANZU: ‘Yan Majalisar Tarayya Biyu Daga Jihar Kano, Honarabul Kabir Rurum Da Abdullahi Sani Sun Sanar Da Ficewar Su Daga Jam’iyyar NNPP Zuwa APC A Hukumance

YANZU-YANZU: ‘Yan Majalisar Tarayya Biyu Daga Jihar Kano, Honarabul Kabir Rurum Da Abdullahi Sani Sun Sanar Da Ficewar Su Daga Jam’iyyar NNPP Zuwa APC A Hukumance

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} 'Yan Majalisar Tarayya Biyu Daga Jihar Kano, Honarabul Kabir Rurum Da Abdullahi Sani Sun Sanar Da Ficewar Su Daga Jam'iyyar NNPP Zuwa APC A Hukumance