Saturday, February 21
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Ji Dalilai huɗu da suka sa Dangote ya rage farashin man fetur

Duk Labarai
"Duk shikashika da za su jawo rage farashin man fetur an cika su a yanzu," kamar yadda Farfesa Ahmed Adamu - masanin tattalin arzikin man fetur a jami'ar Nile University da ke Abuja - ya shaida wa BBC. Gasa Tun bayan sauye-sauyen da aka samu a kasuwar hada-hadar man fetur ta Najeriya, aka fara samun gasa tsakanin masu shigo da man da kuma matatar Dangote. Wannan gasa na ɗaya daga cikin dalilan da suka jawo raguwar farashin, ko kuma sanadiyyar hana farashin ya ƙaru. "Da ma amfanin gasa kenan. Shi Dangote yana ganin yanzu yana yin takara ne da wasu matatun man fetur ɗin na duniya, kuma babban burinsa shi ne ya riga kowa sayarwa," in ji Farfesa Ahmed. "Da zai yiwu ma, zai so ya haddasa yadda za a yi wasu 'yankasuwar ma su ji ba za su iya ci gaba da harkar ba, ta yadda duk masu ...
In Kaine Ya zaka yi: Kalli Bidiyon ya da mahaifi ya gayawa mijin diyarsa cewa ba dole bane sai matarsa ta masa girki ba

In Kaine Ya zaka yi: Kalli Bidiyon ya da mahaifi ya gayawa mijin diyarsa cewa ba dole bane sai matarsa ta masa girki ba

Duk Labarai
Bidiyon wani biki da ya wakana ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga mahaifi yana gayawa mijin diyarsa cewa ba lallai bane sai matarsa ta masa girki ba. https://www.youtube.com/watch?v=-987RYe_ff4 Wasu dai na ganin cewa wannan magana bai kamata ta fito daga bakin mahaifin ba musamman lura da cewa, al'adace mace tawa mijinta girki shi kuma ya fita neman Abinci.
‘Yan Bìndìga sun yi garkuwa da wannan ‘yar Bautar kasar inda suke neman a biya Miliyan 20 kudin Fansa

‘Yan Bìndìga sun yi garkuwa da wannan ‘yar Bautar kasar inda suke neman a biya Miliyan 20 kudin Fansa

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, 'yan Bindiga sun yi garkuwa da wannan matashiyar 'yar bautar me suna Rofiat Lawal. Rahotanni sun bayyana cewa, an yi garkuwa da itane akan titin Benin-Ore yayin da take dawowa daga Benin dan zuwa inda aka turata aiki. Rahoton yace wanda suka yi garkuwa da ita na neman Naira Miliyan 20 a matsayin kudin fansa kamin su saketa. Shugaban masu bautar kasa na jihar Oyo, Odoba Oche ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace sun sanar da jami'an tsaro sannan yace bai san ko an nemi kudin fansa ba.

Babban Burina shine in kafa tarihin yin lalata da maza daga kowace kasar Duniya, yanzu haka na yi lalata da maza daga kasashe 40>>Inji Wannan matar

Duk Labarai
Wata mata me suna Coco Bae ta bayyana cewa burinta shine yin lalata da maza daga kowace kasar Duniya. Matar 'yar kasar Canada dake da shekaru 37 ta bayyana cewa zuwa yanzu ta yi lalata da maza daga kasashe 40 na Duniya. Daga cikin mazajen da ta yi lalata dasu tace mazan kasar Brazil ne suka fi na kowace kasa kwazo wajan gamsar da mace inda ta bayyana mazan kasar Jamus da cewa au malalatane basu iya gamsar da mace ba. Tace yanzu burinta shine yin lalata da mazaje daga kasashe 195 na Duniya. A baya dai matar ta kasance 'yar siyasa ne inda daga baya kuma ta koma harkar sayar da giya da dai sauransu.
Uba Sani kansa ya yaudara, Kuma ni ba ruwana dashi,Abutarmu ta kare>>El-Rufai

Uba Sani kansa ya yaudara, Kuma ni ba ruwana dashi,Abutarmu ta kare>>El-Rufai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, abuta tsakaninsa da Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ta kare. Malam ya bayyana hakane ta shafinsa na Twitter inda wani yace Uba sanin ya watsar da mutanen da suka hana idanuwansu bacci dan ganin ya zama gwamna. Saidai El-Rufai ya bayyana cewa, Kansa ya yaudara kuma ya rasa aboki. Ko da a hirar da aka yi da El-Rufai a gidan talabijin na Arise TV ya bayyana cewa, Shi da Uba Sani da Nuhu Ribadu babu sau...
Baka da Tarbiyya>>El-Rufai ya mayarwa da Reno Omokri martani bayan da ya zargeshi da zagin Annabi Isa(AS)

Baka da Tarbiyya>>El-Rufai ya mayarwa da Reno Omokri martani bayan da ya zargeshi da zagin Annabi Isa(AS)

Duk Labarai
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya mayarwa da tsohon Hadimin shugaban kasa, Reno Omokri martani kan sukar da ya masa. Omokri bayan da El-Rufai yace Shugaba Tinubu ne yaki bashi mukamin minista ba majalisa ce taki tantanceshi ba, ya cewa El-Rufai yan da hannu a kisan Kiristoci a kudancin kaduna, da kisan 'yan Shi'a a Zaria, sannan ya zargi El-Rufai da yin barazanar kashe Turawa a kuma zagin Annabi Isa(AS). Saidai a martanin El-Rufai ga Reno Omokri ta shafin X, yace Reno bashi da kunya. Sannan yace Gwamnatin Tinubu ce ta daukeshi aikin kareta wanda abinda ake bukata wajan yin wannan aiki sun hada da rashin da'a, da rashin Tarbiyya da son yin kudi dare daya.
Yakin Basasa da akayi laifin Tsohon Shugaba Yakubu Gowon ne, saboda ya kasa hana kìsàn da akewa Inyamurai a Arewa>>Inji Tsohon shugaban kasa, IBB

Yakin Basasa da akayi laifin Tsohon Shugaba Yakubu Gowon ne, saboda ya kasa hana kìsàn da akewa Inyamurai a Arewa>>Inji Tsohon shugaban kasa, IBB

Duk Labarai
Tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, IBB ya bayyana cewa rashin cika alkawari da tsohon shugaban kasa, Janar Yakubu Gowon yayi na kare rayuwar Inyamurai yasa aka fada yakin basasa. Ya bayyana hakanne a cikin littafinsa daya rubuta me suna  ‘Journey in Service’ inda ya kara da cewa, an rika yiwa Inyamurai kisan kiyashi a Arewa duk da alkawarin da Yakubu Gowon yayi na kare rayuwarsu. Yace wannan ne yasa Ojukwu a wancan lokacin yace yace bai yadda ba ana cutar jama'arsa. Yace Tun farko dai Da aka yi juyin mulki Yakubu Gowon ya zama shugaban kasa, Ojukwu yace bai yadda da Yakubu Gowon ya zama shugaban kasa ba saidai Brig Babafemi Ogundipe wanda a wancan lokacin shine soja mafi girman mukami. Saidai Yakubu Gowon yayi ta kokarin ganin ya hada kan sa inda ya k...
Kotu ta daure matashi da ya saci Kaza

Kotu ta daure matashi da ya saci Kaza

Duk Labarai
Kotun Magistrate dake Ago Iwoye, a jihar Ogun ta daure wani matashi me suna Adebanjo Segun dan kimanin shekaru 21 saboda satar kaza. Kakakin Hukumar NSCDC na jihar, Dyke Ogbonnaya ne ya sanar da hakan a wata sanarwa daya fitar ranar Laraba. Lamarin ya farune ranar Laraba, February 19, 2025 inda aka kama matashi Adebanjo. Ogbonnaya ya bayyana cewa, Matashin ya taba aikata hakan a watan Disamba na shekarar 2024 amma aka yafe masa da tunanin cewa shine na farko da ya taba aikatawa. Yace amma a wannan karin an gurfanar dashi a kotu inda kotun ta yanke masa hukuncin daurin watanni 6.