Daga Comr Nura Siniya
Wata Kotu ta tura fitaccen mawaƙin Asharalle a jihar Katsina Alhaji Surajo Mai Asharalle zuwa gidan gyaran hali har ya zuwa lokacin da za a cigaba da shari'a akan zargin da ake masa na harbin wasu jami'an hukumar Hisba a jihar Katsina
Majiyar tace lauya mai kare Alhaji Surajo mai Asharalle, ya ce kotu ta dage shari'ar zuwa ranar Alhamis 10 ga Aprilu 2025 domin ci gaba da sauraren kara.
An dai zargi Alhaji Surajo mai Asharalle da ya'yansa biyar da yin harbi a lokacin rikicinsu da Hukumar Hisba a gidansa dake ƙofar Ƙaura a jihar Katsina.
Hukumar 'yansandan jihar Bauchi ta sanar da dakile yunkurin barkewar rikicin addini tsakanin mabiyan wasu kungiyoyin addinin Musulunci 2.
Hukumar tace hakan ya farune awanni kadan bayan rasuwar babban malamin addinin Islama a garin Dutsen Tanshi watau Dr. Abdulaziz Idris.
Kwamishinan 'yansandan jihar, Mr Sani-Omolori Aliyu ya yi kiran a kwantar da hankula sannan a gudanar da bincike kan faruwar lamarin.
A sanarwar da kakakin 'yansandan jihar, CSP Ahmed Wakili, ya fitar yace rikicin ya barkene bayan kalaman limamin masallacin Galli yayi kalamai da ake zargin na tayar da fitinane akan marigayi Dr. Abdulaziz Idris Dutsen Tanshi.
Yace mabiyan marigayin sun je masallacin inda suka yi yunkurin gudanar da zanga-zanga, saidai tuni 'yansanda suka kai dauki suka watsa masu zanga-zangar c...
Dangin Mafarautan da aka kashe a jihar Edo sun dauki Alwashin daukar fansa muddin ba'a musu Adalci ba.
Mafarautan sun taso daga jihar Rivers ne zuwa garin Kano dan yin bikin Sallah inda aka taresu a Goodwill Junction dake garin Uromi na jihar Edo aka musu kisan gilla da kona gawarwakinsu.
Mafi yawan mafarautan sun fitone daga garin Toranke na karamar hukumar Bunkure a jihar Kano.
Daya daga cikin shuwagabannin kauyen me suna Alhaji Musa Dogo ya bayyana cewa, suna kira ga gwamnati data dauki matakan adalci game da lamarin.
Yace idan ba'a musu Adalci ba, zasu dauki doka a hannunsu.
Hakanan shima wani me suna Bala Danburan ya bayyana cewa sun san duk yanda zasu yi su kutsa kai cikin garin Uromi su daukarwa kansu Fansa.
Mafarautan sun kuma nemi a mayar da shari'ar wadanda ake ...
Rahotanni daga kasuwar danyen man fetur ta Duniya sun bayyana cewa, Man fetur din yayi faduwar da ba'a taba ganin irin ta ba tun shekarar 2021.
A yanzu ana sayar da gangar danyen man fetur din akan dala $65 kan kowace ganga.
Wanda a baya kamin faduwar wannan farashin, ana sayar da itane akan dala $69.90 kan kowace ganga.
Rabon da aka ga irin wannan faduwar farashin danyen man fetur din, tun shekarar 2021.
Saidai wannan labari zai iya zuwarma da mutanen Najeriya a matsayin me dadi dan kuwa ana sa ran hakan zai sa farashin kayan abinci ya sauka, hakanan farashin man fetur da ake saye shima ya sauka.
An samu faduwar farashin man fetur dinne dalilin harajin da shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya kakabawa kasashen Duniya.
Hakanan shawarar da kungiyar kasashe masu arzikin ma...
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wallahi Daga Yau Na Koma Dan Izala Ganin Yadda Wasu 'Yàñ Daŕìķà Kè Mùŕña Da Rasuwàr Śhèik Iďŕis Duťsèn Tanshi Saboda Bambancin Akìda Duk Da Cewa Malami Ne Na Mùsùlùncì, Inji Abubakar Aliyu
Me za ku ce?
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya dakatar da babban sakatare a gwamnatinsa, Nasiru Abubakar Kigo saboda ikirarin da yayi cewa, jihohin Sokoto da Kebbi ne suka fi yawan 'yan Luwadi da Madigo.
Sakataren yada labarai na jihar, Ahmed Idris ne ya tabbatar da dakatar da Nasiru Abubakar Kigo a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma'a.
Ya bayyana cewa, tuni shugaban ma'aikata na jihar, Malami Shekare ya baiwa Nasiru Abubakar Kigo takardar dakatarwar da aka masa.
Takardar tace an dakatar dashine saboda ikirarinsa na cewa, jihar Kebbi na kan gaba wajan yawan 'yan Lùwàdì da Màdìgò wanda hakan ya kawo rudani da batawa jihar suna.
Gwamnatin jihar ta musanta ikirarin na Kigo inda ta bayyanashi a matsayin mara tushe.
Kigo wanda kuma malamin addinine yayi wannan ikirarin ne a rukunin gidaje...
Darajar kuɗin naira a Najeriya ta yi faɗuwar da aka daɗe ba a gani ba a kan dala a wannan makon a kasuwar hada-hadar kuɗaɗen waje.
Ana alakanta hakan da ƙarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙaba wa ƙasar.
Bayanai kan hada-hadar canji daga babban bankin ƙasar CBN, sun nuna darajar ta faɗi zuwa N1,552.53 a kan duk dala 1 a ranar alhamis, saɓanin N1,531.25 duk dala da aka samu ranar Laraba.
Tun bayan rasuwar Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ƴan Najeriya musamman Musulmai ke ta faman yi masa addu'o'on nema masa gafara da kuma yin tambayoyin sanin haƙiƙanin wane ne marigayin.
Hakan ne ya sa BBC ta ji ta bakin Injiniya Ayuba Abdullahi Muhammad wanda ɗalibinsa ne kuma makusancinsa.
Haihuwa
An haifi Malam Idris Abdu'aziz Dutsen Tanshi a garin Gwaram da ke ƙaramar hukumar Alƙaleri a jihar ta Bauchi a shekarar 1957.
Marigayin ya yi doguwar jinya kafin rasuwar tasa, inda ya yi yawon neman magani a ƙasashen da suka haɗa da Saudiyya da Indiya.
Sheikh Tanshi ya rasu ya bar mahaifiyarsa da mata guda uku da kuma ƴaƴa 32.
Ilimi
Sheikh Idris Abdul'aziz ya kasance mutum mai son neman ilimi musamman bincike. Ya ƙware a fannin Shari'ar Musulunci inda ya yi digirinsa n...