Kalli Bidiyon wata kalar addu’a da ‘yan Darika suka yi akan a saki Malam Khalifa Sani Zaria data dauki hankula
An ga wani malami me Almajirai yayi wata addu'a akan a saki Sheikh Khalifa Sani Zaria da gwamnati ta kama.
Malamin ya sa Almajiransa sun dora Allunan karatunsu a kai inda suka rika addu'a cewa idan Allah ya yarda sai an saki malam.
https://www.tiktok.com/@08162503199s/video/7591879615187078407?_t=ZS-92sKjt6Yie0&_r=1







