Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yauz Juma'a, 7 ga watan Augusta na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,368.22 ne akan kowace dala.
Farashin dalar a kasuwar bayan fage ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal ya kamane akan naira ₦1,405 akan kowace dala.
Bidiyo sun karade kafafen sada zumunta inda aka ga wasu mata da suka je taron jam'iyyar APC a Kano, dubban matasa sun daka musu wawa.
A Bidiyon an ga matan zagaye da samari masu yawa.
Waji Rahoton yace hadda Teema Cool wadda tana gaba-gaba wajan goyon bayan Gwamnatin Gwamnan Kano, Abba Gida-Gida.
https://www.tiktok.com/@usersanikoki/video/7670981692068334856?_r=1&_t=ZS-98g05JH7QCA
https://www.tiktok.com/@abdurrazak.ishak/video/7670984517611457799?_r=1&_t=ZS-98g1HcIBzLs
https://www.tiktok.com/@teemahcool0/video/7671060799833574664?_r=1&_t=ZS-98g1h7Oj6lM
Saidai ta fito ta karyata cewa itace.
Rahotanni sun ce lamarin ya farune a Unguwar Kurna.
Rikici ya barke tsakanin Rahama Saidu me babban shago da yaran shagonta 3.
Rahama Ta zargi yaran shagon da yi mata sata.
Tace abaya 2 suka sace mata.
Ta wallafa Sunayensu a shafinta na sada zumunta inda tace yanzu basa aiki da ita.
A baya ta wallafa hadda hotuna da Bidiyon su kamar yanda suka yi zargi amma ta goge.
Saidai daya daga cikin wadanda ta kora daga aikin, ta fito ta musanta wannan zargi.
Tace abaya da tace sun bata sayarwa suka yi kuma an turawa Rahama kudinsu a asusun bankinta.
Ta yi zargin cewa, Sun bayyana wa Rahama Saidu cewa ba zasu iya ci gaba da aiki da ita ba saboda albashin da take basu yayi kadan
Shine ta fito da hanyar yi musu sharri.
Ta kuma ce tana bin Rahama Saidu Albashin watanni 2 bata biyata ba.
https://www.tiktok.com/@flowerbabyo1...
Wani magidanci a jihar Kaduna ya kai tsohuwar matarsa kotu saboda ta ki fita ta bar masa gida, Shekaru 2 bayan da ya saketa.
Mutumin wanda dan kasuwane me suna Dauda Dahiru ya kai tsohuwar matartasa karane kotun magajin gari dake Kaduna.
Da yake magana ta bakin lauyansa, Hassan Sadisu yace suna da 'ya'ya 5 mata da matar tasa da yaro namiji 1.
Yace a lokacin da ya saketa tana dauke da cikinsa shine yace ta zauna sai ta haihu, yace amma ta haihu yanzu shekara 2 kenan da sakin amma taki fita daga gidan.
Yace ya ma sayar da gidan sannan yace zai kama mata wani gidan saboda yara amma taki yadda.
Matar dai a nata martanin tace idan yana son ta tashi sai ya sai mata gida ko da me daki dayane ko kuma ya kama mata haya ya biya kudin haya na shekaru 5.
Saidai me shari'a, Mu’awiya...
Wannan wani mahaukacin Saa ne da ya kucce ya shiga Msallaci yayin da ake tsaka da sallah.
San dai ya tsaya yana kallon masallata inda bayan an sallame sallar kowa yayi ta kansa.
https://twitter.com/i/status/2085391089507201165
'Yan kwallo 'yan mata na Najeriya, Super Falcons sun rika tika rawa suna tsalle biyo bayan nasarar kaiwa ga wasan Quarter finals a gasar cin kofin mata na Afrika.
Bidiyon rawar tasu ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta tayasu murna.
https://twitter.com/i/status/2085343660590145553
Wata daliba data yi rawa a wajan Bikin ranar Al'adu ta makarantarsu ta dauki hankula.
Bidiyon ta tana kwarwaksa ya karade kafafen sadarwa inda akai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
Inda da yawa ke Allah wadai da abin, wasu kuma na cewa, ba zasu bar diyarsu ta shiga irin wannan gasar ba.
https://www.tiktok.com/@beesu_cinematic/video/7670687137469107463?_r=1&_t=ZS-98eueLJvCwH
An ga 'yan Shi'a na kida a makabarta wajan binne wadanda suka rasu a wajan Tattaki.
Lamarin ya dauki hankula sosai inda ake ta bayyana mamaki.
Mutane 5 ne dai suka rigamu gidan gaskiya a wajan Tattakin.
https://www.tiktok.com/@_zainab_akeelah/video/7670640919330213141?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7670640919330213141&source=h5_m×tamp=1786021265&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7665740753532061457&share_link_id=f59cd2c4-6986-48e4-bfe0-dd7925e426aa&share_app_id=1233&ugbiz_name...
Bidiyon wasu mata 'yan kasar Morocco nawa shehunansu Sujada ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.
Bidiyon ya nuna matan ne a gaban wani hoton shehunansu suna sujada inda aka ga wasu kuma kamar suna ruku'u.
https://twitter.com/i/status/2085065345207799928
Wani matashi ya rika daukar mata Bidiyo da suka je taron Siyasa a jihar Kaduna aka basu Shinkafa.
Matan dai sun rika kare fuskarsu basa son a daukesu amma yace dole su dauke su tunda sune ke saka mutane cikin wahala.
Da yawa dai sun yaba masa kan hakan.
https://www.tiktok.com/@a.adam001/video/7670149705153711361?_r=1&_t=ZS-98eJvJ5PNeT