Ko Kun Kula Cewa Hussaina Matar Soja Abbas Bai Karbu Sosai A Wajen Matan Sòšhìýal Mìďìýa Ba, Duk Da Cewa Labarinta Yana Da Sosa Zuciya?
Ko Kun Kula Cewa Hussaina Matar Soja Abbas Bai Karbu Sosai A Wajen Matan Sòšhìýal Mìďìýa Ba, Duk Da Cewa Labarinta Yana Da Sosa Zuciya?
Daga Abba Audu Abba
Dalilin da ya sa labarin bai yi trending ba a wajensu shine kawai :
Ita Hussaina mutumiyar kirki ce. Su kuma galibi ba haka suke ba. Yawancin su sun fi karkata ga abinda yake na šhìŕìrita ko kuma yake dauke da sharri musamman akan zamantakewar aure.
Ita Hussaina mace ta gari ce wacce ta san mutunci da darajar miji sannan ta san darajar aure. Su kuma ģaĺibi ba haka suke ba. Ba sa ganin aure a bakin komai indai akan son zuciyarsu ne.
Ita Hussaina ta yadda akan mijinta ta fuskanci ko wani irin wulakanci. Su kuma galibi ba su yarda da hakan ba, saboda ba sa ganin miji a bakin komai.
Ita Hussaina ta yadda ta sadaukar da ko...







