A karshe dai: Fitsararriyar mawakiyar Amurka, Nicki Minaj ta je Majalisar Dinkin Duniya inda tace Ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya kuma ya kamata a Ki Khari a cece su
Fitsararriyar mawakiyar Amurka, Nicki Minaj ta je majalisar Dinkin Duniya inda ta bayyana cewa ana yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya.
Ta bayyana cewa ya kamata a kawo musu dauki dan hakan taimakon al'umma ne baki daya.
Ta kuma yi kiran a dauki mataki ama dukkan sauran kasashen Duniya da irin wannan abu ke faruwa








