Saturday, July 4
Shadow

Duk Labarai

Da Duminsa:Ministoci 4 zasu ajiye aiki a gwamnatin shugaba Tinubu

Da Duminsa:Ministoci 4 zasu ajiye aiki a gwamnatin shugaba Tinubu

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Ministoci 4 ne zasu ajiye aiki a gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Rahoton yace Ministocin zasu yi hakanne dan fitowa takara a jihohinsu na haihuwa. Hakan na faruwane saboda a doka dolene mutum da yake son fitowa takara ya ajiye duk wani mukami ko aikin gwanati da yake yi kamin gudanar da zaben fidda gwani. Ministocin da zasu ajiye aikin sune kamar haka: Adebayo Adelabu (Minister of Power) Muhammad Pate (Minister of Health and Social Welfare) Yusuf Tuggar (Minister of Foreign Affairs) Minister of State for Labour, Nkeiruka Onyejeocha.
Kalli Bidiyon: Yanda Tauraron mawakin Hausa, Bilal Villa ya ajiye kudi da wayarsa a titi a Madina ya tafi sallah

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraron mawakin Hausa, Bilal Villa ya ajiye kudi da wayarsa a titi a Madina ya tafi sallah

Duk Labarai
Tauraron mawakin Arewa, Bilal Villa ya ajiye kudi da wayarsa akan titin Madina inda yace zai je ya sha ruwa yayi Sallah. Ya tafi ya bar wayar da kudin akan titi dan ya ga ko akwai wanda zai dauka? Saidai bayan da ya kammala shan ruwan ya koma, ya tarar kudin da ya ajiye ma karuwa suka yi. Kuma ya tarar da wayarsa ba'a dauka ba https://www.tiktok.com/@bilalvillah/video/7614217142682078471?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7614217142682078471&source=h5_m&timestamp=1772832216&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&am...
Kalli Bidiyon: Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya aiko ni in gaya muku Izala Kafircice, idan ba haka ba Qur’ani dana dora a kaina ya cini>>Inji Wannan matar

Kalli Bidiyon: Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya aiko ni in gaya muku Izala Kafircice, idan ba haka ba Qur’ani dana dora a kaina ya cini>>Inji Wannan matar

Duk Labarai
Wannan wata mata ce data dauki hankula bayan data bayyana cewa wai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya aiko ta tace Izala Kafirci ce. Ta rantse da cewa idan qarya take Qur'ani ya cita. An ganta ta tarin litattafai akanta. https://www.tiktok.com/@yousuf.marzouk/video/7613958222789053717?_r=1&_t=ZS-94TMBsx1xdA
Kalli Bidiyon: Yanda matan sojojin da aka kama da zargin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki suka fito zàngà-zàngà

Kalli Bidiyon: Yanda matan sojojin da aka kama da zargin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki suka fito zàngà-zàngà

Duk Labarai
Matan sojojin da aka kama da zargin cewa sun shirya yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu juyin Mulki sun fito zanga-zanga. Sun fito inda suka rika bayyana damuwarsu bisa jagorancin Omoyele Sowore. Sowore ya bayyana cewa da yawa iyalan sun ce babu wata maganar juyin mulki da mazajensu ke da hannu akai. Kawai wasu manyan sojoji ne ke son farantawa shugaban kasa rai. https://twitter.com/i/status/2029936108570636762
Kalli Bidiyon: Da Sheikh Salihu Zaria ya kaiwa Kwamishinan ‘Yansandan jihar Yobe, CP Emmanuel Ado ziyara inda yace masa ya karbi Musulunci

Kalli Bidiyon: Da Sheikh Salihu Zaria ya kaiwa Kwamishinan ‘Yansandan jihar Yobe, CP Emmanuel Ado ziyara inda yace masa ya karbi Musulunci

Duk Labarai
Wannan Bidiyon Sheikh Salihu Zaria ne a yayin da ya kaiwa Kwamishinan 'yansanda na jihar Yobe, CP Emmanuel Ado ziyara. Ya jawo hankalinsa da cewa ya karbi Musulunci. Rahotanni sun bayyana cewa, wannan Bidiyon na daga cikin wadanda suka sa kungiyar Izala ta dakatar da Malam Salihu Zaria daga wa'azi. https://www.tiktok.com/@youngalkaligombe/video/7613755621866835208?_r=1&_t=ZS-94SWTFYVWXA