Kalli Bidiyon: Yanda wata ‘yar Kudu ta nuna kayan abinci na tallafin Azumi da Gwamnatin tarayya ta aika mata
Wannan wata 'yar kudu ce data nuna kalar tallafin kayan abinci na watan Ramadana da gwamnatin tarayya ta aika mata.
Ta bude kwali inda ta rika zaro kayan abinci kala-kala dake ciki hadda rabin buhun shinkafa.
Lamarin ya dauki hankula sosai.
https://twitter.com/i/status/2024526037678248174
https://www.youtube.com/watch?v=wd0GSo07Ydo?si=qqRMJ9Ject5cILIv








