Duk wanda yake tunanin Tinubu zai zarce to ba a Najeriya yake zaune ba>>El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, duk me tunanin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai zace to ba a Najeriya yake zaune ba.
https://twitter.com/i/status/2008024362163765257








