Sunday, November 22
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Da Tauraruwar Kannywood, Firdausi Yahya ta saki tana wanka da ya dauki hankula

Kalli Bidiyon: Da Tauraruwar Kannywood, Firdausi Yahya ta saki tana wanka da ya dauki hankula

Duk Labarai
Tauraruwar Kannywood, Firdausi Yahya ta saki wani Bidiyo inda aka ganta sanye da kayan bacci ta tashi daga gado. Daga baya an ganta ta shiga ban daki tana wanka. Da yawa sun soki Bidiyon inda suke cewa, bai dace ba har wasu na bayyana irin yanda Nòwnùwanta suka zube. https://www.tiktok.com/@fiddausilabarina/video/7654271240160611604?_r=1&_t=ZS-97Uvw3WxtED
Kalli Bidiyon: Masallacin da Maryam Gombe ta gina ya zama sakatul Jariya ga mahaifanta

Kalli Bidiyon: Masallacin da Maryam Gombe ta gina ya zama sakatul Jariya ga mahaifanta

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta gina masallaci dan ya zama sadakatul Jariya ga mahaifanta. Momi ta gina masallacinne a garin Gombe inda aka ga mutane da yawa sun taru wajan budeshi, Muna fatan Allah ya karba. https://www.tiktok.com/@hamza_dogo_dandago/video/7655135449538628884?_r=1&_t=ZS-97UuMeKjJED https://www.tiktok.com/@abdullrespect/video/7655055473632218386?_r=1&_t=ZS-97UuiBk3UHM
Kalli Bidiyon: Na mayar da tsohuwar matata, Sadiya Haruna, kuma gidan da nake ciki natane>>Inji Gfresh Al-amin

Kalli Bidiyon: Na mayar da tsohuwar matata, Sadiya Haruna, kuma gidan da nake ciki natane>>Inji Gfresh Al-amin

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa ya dawo da tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna. Ya bayyana jin dadinsa kan yanda taje Saudiyya tace ta yafe masa tsinuwar data masa. Hakanan yace gidan da yake ciki ma nata ne kuma ta kulle gate tace bata son ganin kowace mace a ciki. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7655115013174070535?_r=1&_t=ZS-97UteKtrbmO
Mun rage farashi, Yanzu da naira dubu sha biyar zamu rika aurar da ‘yan mata>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Mun rage farashi, Yanzu da naira dubu sha biyar zamu rika aurar da ‘yan mata>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Duk Labarai
Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah wanda a baya ya jawo cece-kuce bayan cewa, zasu aurar da mata da sadakin dubu 20 a yanzu yace sun rage farashi. Yace yanzu da dubu 15 zasu rika aurar da 'yan mata. Ya bayyana dalilin cewa wasu yaran ma da dadin baki ake amfani ana aikata abinda bai dace dasu ba. https://www.tiktok.com/@abdurrahmanumarr/video/7654513480048987413?_r=1&_t=ZS-97Ty0yDek1E
Kalli Bidiyon: Ministan Abuja, Nyesom Wike na shan suka saboda kin yadda ya sha ruwan sabon fanfon da ya kaddamar a Karu Abuja

Kalli Bidiyon: Ministan Abuja, Nyesom Wike na shan suka saboda kin yadda ya sha ruwan sabon fanfon da ya kaddamar a Karu Abuja

Duk Labarai
Ministan babban Birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike na shan suka saboda kin yadda ya sha ruwan fanfo da ya kaddamar a Karu dake Abuja. An ga ministan tare da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da sauran mukarraban Gwamnati. Su uku suka dauki kofi suka debi ruwan fanfon amma yayin da sauran suka sha, Shi Wike yaki yadda yasha. https://twitter.com/i/status/2069733002020634926
Kalli Bidiyon: A yau ma, Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya gurfana a gaban kotu

Kalli Bidiyon: A yau ma, Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya gurfana a gaban kotu

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a yau ma ya sake gurfana a gaban kotun tarayya dake da zama a Abuja. An ci gaba da shari'ar sa ne wadda ICPC ta shigar da kara akansa. A yayin da ya isa kofar kotun, Matarsa, Aichatou na tsaye tana jiransa, inda suka kashe suka gaissa. https://twitter.com/i/status/2069704618372661598
Kalli Bidiyon: Kwallon da Uzbekistan ta ci Portugal jiya amma aka soketa ta jawo cece-kuce inda da yawa ke cewa ba’a musu Adalci ba

Kalli Bidiyon: Kwallon da Uzbekistan ta ci Portugal jiya amma aka soketa ta jawo cece-kuce inda da yawa ke cewa ba’a musu Adalci ba

Duk Labarai
A wasan da suka buga jiya tsakanin Portugal da Uzbekistan, Portugal taci 5-0. Saidai Uzbekistan ta saka kwallo daya wadda aka soketa akace Offside ce. Kwallon ta jawo cece-kuce inda ake zargin anwa Uzbekistan rashin adalci. https://twitter.com/i/status/2069474633804394530 https://twitter.com/i/status/2069503530533007621
Kalli Bidiyon: Kamaye ya bayar da labarin shima yanda ya sha da kyar bayan da aka masa sharrin cewa ya sacewa wani Yaro balance dinsa a Unguwar Kurna Asabe dake Kano

Kalli Bidiyon: Kamaye ya bayar da labarin shima yanda ya sha da kyar bayan da aka masa sharrin cewa ya sacewa wani Yaro balance dinsa a Unguwar Kurna Asabe dake Kano

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, kuma me bayar da Umarni, Dan Azumi baba, wanda aka fi sani da Kamaye ya bayar da labarin yanda ya sha da kyar a hannun Fusatattun matasa bayan da aka masa sharrin sacewa wani yaro golaye a Unguwar Kurna dake Kano. Kamaye yace kawai yana tafiya sai ya dafa kafadar wani yaro sun taso daga makaranta, sai yaron ya ja da baya ya fasa ihu wai ya sacw masa balance dinsa. Yace nan aka shiga dashi cikin makarantar akai ta dambarwa. Da kyar aka samu aka fitar dashi. https://www.tiktok.com/@hausavlog/video/7654663254433959189?_r=1&_t=ZS-97TYcoUFulg
Kalli Bidiyon: Yanda kowa ya tsere gida aka daina bude shaguna a garin Maraban Jos kowa na tsoron kar a kamashi ace yana da hannu a abinda akawa Malamar Islamiyya

Kalli Bidiyon: Yanda kowa ya tsere gida aka daina bude shaguna a garin Maraban Jos kowa na tsoron kar a kamashi ace yana da hannu a abinda akawa Malamar Islamiyya

Duk Labarai
Bidiyo ya bayyana yanda mutane a garin Maraban Jos dake Jihar Kaduna suka daina zirga-zirga. An kulle shaguna da guraren hada-hada inda kowa ke tsoron kada a kamashi ace yana da hannu a abinda akawa malamar Islamiyya. Wani dan garin yayi Bidiyo inda yake cewa yanzu menene amfanin wannan abu da suka yi? https://www.tiktok.com/@sadaukee968/video/7654616380301511944?_r=1&_t=ZS-97TW7C6i72y