Sunday, November 22
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Yanda Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya sake gurfana a gaban kotu

Kalli Bidiyon: Yanda Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya sake gurfana a gaban kotu

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya sake Gurfana a gaban kotu a yau Litinin inda ake ci gaba da shari'ar kan zarginsa da almundahanar kudaden jihar lokacin yana kan mulki. Kamar dai kullun, Jami'an tsaro sun tare hanyoyin dake kaiwa zuwa kotun da akewa malam Shari'a. Saidai a zaman na yau, Sauran mutane 2 da ake musu shari'a tare da malam Nasiru Ahmad El-Rufai basu samu halartar zaman kotun ba wanda hakan yasa kotun ta daga zaman zuwa Ranar 24 ga watan Yuni. https://twitter.com/i/status/2066471231075819719
Kotu ta bukaci INEC ta soke rijistar jam’iyyar ADC

Kotu ta bukaci INEC ta soke rijistar jam’iyyar ADC

Duk Labarai
Babbar kotun tarayya dake Abuja ta bukaci hukumar zabe me zaman kanta data soke rijistar jam'iyyar ADC. Kotun ta dauki wannan hukunci ne bayan da wasu 'yan kishin kasa suka shigar da kara inda suke bukatar a soke rijistar jam'iyyun siyasa 5 ciki hadda ADC ,sauran sune Action Peoples Party (APP), Action Alliance (AA), Accord Party (AP), da Zenith Labour Party (ZLP). Masu shigar da kara sun bayyana cewa, jam'iyyun sun kasa cika sharudan da ake bukata na kasancewar jam'iyyar siyasa,. Sharudan sune kowace jam'iyya akalla ta yi nasarar kaso 25 a zaben shugaban kasa daga kowace jiha, ko kuma ya zamana tana da zababben dan siyasa a matakin kasa, Jiha ko karamar hukuma. Saidai suka wadancan jam'iyyun basu cika wadannan sharudan ba. Masu shigar da karar sun bukaci cewa, kotu ta tabb...
Kalli Bidiyon: Mafi yawancinku ‘yan wuta ne, kun ga mun je majalisa kuna cewa wai mun je mun ce akwai tsaro>>Inji Sallau

Kalli Bidiyon: Mafi yawancinku ‘yan wuta ne, kun ga mun je majalisa kuna cewa wai mun je mun ce akwai tsaro>>Inji Sallau

Duk Labarai
Tauraron Fina-finan Hausa, Sallau ya bayyana cewa mafi yawan mutane wuta zasu shiga. Yace kawai an gansu sun je majalisa ba'a san abinda ya kaisu ba amma ana cewa wai sun je sun ce akwai tsaro a Najeriya. Yace su ba abinda ya kaisu ba kenan, sun je magana ne akan inganta sana'arsu. https://www.tiktok.com/@sallaukowanakaa/video/7651351493924162834?_r=1&_t=ZS-97E6vW3svIL Zuwan taurarin fina-finan Hausa, Majalisar tarayya ya jawo cece-kuce inda ake ta sukarsu da cewa bai kamata su yi hakan ba. Musamman lura da cewa shahararrun mutane daga kudu da suka hada da mawaka da 'yan fim da 'yan Media duk sun fito ne suka yi zanga-zanga akan matsalar tsaron data shafi Najeriya inda suke kira ga hukumomi su dauki mataki. Wannan ne yasa Sallau ya fito yayi raddi.
Kalli Bidiyon: Saleem Goje ga babban Tanki, Nafi Hadiza Gabon komai, Nima kazo mu ji dadin Rayuwa>>Inji Maryam Buzuwa

Kalli Bidiyon: Saleem Goje ga babban Tanki, Nafi Hadiza Gabon komai, Nima kazo mu ji dadin Rayuwa>>Inji Maryam Buzuwa

Duk Labarai
Wata matashiya me suna Maryam Buzuwa ta yi kira ga Saleem Goje da cewa itama gata fa tana gabatar masa da kanta ya nemeta. Tace tafi Hadiza Gabon komai kuma ita ba sai ya tura mata kudin jirgi ba na mota kowai zai tura mata zata je har Abuja ta sameshi. Ta kuma bayyana cewa, Tana kira ga Saleem Goje da ya toshe kunnuwansa kan abinda mutane zasu gaya masa. https://www.tiktok.com/@maryambuzuwa20/video/7651238928913059093?_r=1&_t=ZS-97E5vUQv4LM
Kalli Bidiyon: ‘Yan kasar Japan na shan yabo saboda kwashe dattin filin wasa da suka yi bayan da aka kammala wasan su da Netherlands

Kalli Bidiyon: ‘Yan kasar Japan na shan yabo saboda kwashe dattin filin wasa da suka yi bayan da aka kammala wasan su da Netherlands

Duk Labarai
'Yan kasar Japan sun share filin wasa bayan kammala wasansu da Netherlands a jiya. Lamarin ya dauki hankula sosai inda akai ta yaba musu duk da cewa ba wai yau suka fara ba dama sun dade suna nuna irin wannan al'ada tasu. Daya daga cikin 'yan kasar Japan din da aka tambayeta ko me yasa suke hakan? Sai tace girmamawa ce ga 'yan wasan da kuma masu kallo sannan suna jin dadin kasacewa a kasar Amirka kuma hakan al'adarsu ce dan haka basa son barin guri da datti. https://twitter.com/i/status/2066393402153800107
Kalli Bidiyon: Sadiq Sani Sadiq nima ina tare da kai zan zouyi zàngà-zàngà akan matsalar tsaron Arewa>>Inji Mawaki 442

Kalli Bidiyon: Sadiq Sani Sadiq nima ina tare da kai zan zouyi zàngà-zàngà akan matsalar tsaron Arewa>>Inji Mawaki 442

Duk Labarai
Shahararren mawakin Arewa, 442 ya bayyana cewa, Yana tare da Sadiq Sani Sadiq zai fito su yi zanga-zanga tare. 442 ya bayyana bakane a wani Bidiyo daya wallafa inda yace abun ya isa haka. https://www.tiktok.com/@mr442_/video/7651369088480021768?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7651369088480021768&source=h5_m&timestamp=1781508404&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7625183675001341712&share_link_id=3ff7bc70-4cb0-4749-b760-8bc985a6862b&share_app_id=1233&ugbiz_name=MAIN&...
Kalli Bidiyon: Marigayi tsohon Shugaban kasa, Janar Sani Abacha ya kasance tare da ‘yan mata a dakin baki na cikin fadar shugaban kasa, su biyu wanda yaya da kanwarta ne kuma inyamurai ne kamin ya rigamu gidan gaskiya>>Inji Tsohon Shugaban DSS Dennis Amachree

Kalli Bidiyon: Marigayi tsohon Shugaban kasa, Janar Sani Abacha ya kasance tare da ‘yan mata a dakin baki na cikin fadar shugaban kasa, su biyu wanda yaya da kanwarta ne kuma inyamurai ne kamin ya rigamu gidan gaskiya>>Inji Tsohon Shugaban DSS Dennis Amachree

Duk Labarai
Tsohon shugaban DSS, Dennis Amachree ya bayyana cewa a ranar da tsohon shugaban kasa, Janar Sani Abacha zai rasu, kamin ya rasu ya kasance da budurwarsa wadda inyamurace a dakin baki na cikin fadar shugaban kasa. Yace Budurwar tasa wadda inyamurace taje wajan tsohon shugaban kasar tare da kanwarta, sannan ta tafi ta bar tsohon shugaban kasar tare da kanwar tata. Dennis yace yana can aka kirashi aka ce ya je ya binciki budurwar shugaban kasar kan rasuwar shugaban. Yace da ya binciketa ta tabbatar masa da cewa ba ta da hannu a mutuwar Janar Sani Abacha. https://twitter.com/i/status/2066106616332554556
Tabbas Akwai wata makarkashiya da munafirci a rasuwar marigayi tsohon shugaban kasa, Janar Sani Abacha>>Inji Janar Abdulsalam Abubakar

Tabbas Akwai wata makarkashiya da munafirci a rasuwar marigayi tsohon shugaban kasa, Janar Sani Abacha>>Inji Janar Abdulsalam Abubakar

Duk Labarai
Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalam Abubakar ya bayyana cewa akwai wata makarkashiya da munafurci a rasuwar Janar Sani Abacha. Ya bayyana hakane a cikin littafin rayuwarsa da ya rubuta bayan da ya cika shekaru 84 a Duniya. Yace a lokacin da lamarin ya faru yana cikin fadar shugaban kasa, ya je ganin shugaban kasar aka ce masa shugaban yace ya jira a Falo. Yace suna zaune shi da Janar Ishaya ba maiyi sai aka kulle kafar dakin da suke ciki ba tare da sun sani ba. Yace ya tashi zai bude sai yaji kofar a kulle. Yace ya tambayi janar Ishaya ko yasan da cewa an kullesu yace shima bai sani ba. Yace can sai aka bude kofar, Shugaban 'yansandan Najeriya me na wancan lokacin ya kuma sanar dasu janar Sani Abacha ya rasu.