Saturday, December 13
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Hadiza Gabon ta yi magana kan rahoton dake cewa ta baiwa Ummi Nuhu Miliyan 5 tallafi

Kalli Bidiyon: Hadiza Gabon ta yi magana kan rahoton dake cewa ta baiwa Ummi Nuhu Miliyan 5 tallafi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon wadda itace ta yi hira da Ummi Nuhu har lamarinta ya dauki hankula ta yi magana akan rahoton dake cewa ta baiwa Ummi tallafin Naira Miliyan 5. Hadiza a Wani Bidiyo da aka ganta tare sa Ummi Nuhu tace ba Gaskiya bane, bata baiwa Ummi Nuhu Tallafin Naira Miliyan 5. Saidai ta gabatar da Ummi ta yi jawabi da kanta: https://www.tiktok.com/@arewaupdate34/video/7532195497621130514?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_la...
Rashin Adalci Ne A Bawa Ƴan Kwallo Milyan 150, Da Gidaje Kowannen Su Cikin Wata Ɗaya, Amma Ɗan Sanda Ya Shekara 35 A Ba Shi Milyan Biyu, Inji Sowore

Rashin Adalci Ne A Bawa Ƴan Kwallo Milyan 150, Da Gidaje Kowannen Su Cikin Wata Ɗaya, Amma Ɗan Sanda Ya Shekara 35 A Ba Shi Milyan Biyu, Inji Sowore

Duk Labarai
Rashin Adalci Ne A Bawa Ƴan Kwallo Milyan 150, Da Gidaje Kowannen Su Cikin Wata Ɗaya, Amma Ɗan Sanda Ya Shekara 35 A Ba Shi Milyan Biyu, Inji Sowore. Daga Muhammad Kwairi Waziri Omoyele Sowore, ɗan gwagwarmaya kuma mai kare haƙƙin ɗan adam, ya bayyana rashin adalci a tsarin albashi da lada a Najeriya, yana mai cewa abin takaici ne yadda ake fifita 'yan wasa fiye da ma'aikatan tsaro. A cewarsa: “Rashin adalci ne tsantsa, 'yan kwallo su yi wasa a cikin wata ɗaya a ba su Naira miliyan 150 da gidaje kowanne, amma ɗan sanda ya shekara 35 yana aiki ya samu Naira miliyan 2 kawai ba tare da wani tausayi ba.” Sowore ya ce irin wannan bambanci yana nuna rashin daraja da ƙasa ke yi wa waɗanda ke sadaukar da rayukansu don tabbatar da tsaro da zaman lafiya. Ya bukaci a sake duba tsarin biya...
Ba zan koma APC ba amma akwai yiyuwar in yiwa Tinubu aiki>> Inji Kwankwaso

Ba zan koma APC ba amma akwai yiyuwar in yiwa Tinubu aiki>> Inji Kwankwaso

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ba zai koma jam'iyyar APC ba. Kwankwaso ya bayyana hakane ta bakin jam'iyyar sa ta NNPP inda ta karyata cewa yana shirin barin jam'iyyar zuwa jam'iyyar APC. Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da aka ga Kwankwaso a fadar shugaban kasa wanda an yi tsammanin ganawa yayi da shugaban kasar amma majiya me kyau tace basu gana ba, kamar yanda Jaridar Daily Trust ta ruwaito. Mataimakin shugaban jam'iyyar na kasa, Prince Nweze Onu ya bayyana cewa labarin komawar Kwankwaso APC kirkirarsa aka yi aka dora a kafafen sada zumunta ta hanyar Amfani da AI. Ya kuma bayyana cewa, ziyarar Kwankwaso a fadar shugaban kasa da aka gani ba zama ya je yi da Tinubu ba, taro ne ya kaishi, kamar yanda kafar PMnewsNigeria ta ruwaito. ...
Kalli Bidiyo: Sau biyu ana fasa aurena saboda mahaifiyata ‘yar fim ce>>Inji Diyar Hauwa Maina, Maryam

Kalli Bidiyo: Sau biyu ana fasa aurena saboda mahaifiyata ‘yar fim ce>>Inji Diyar Hauwa Maina, Maryam

Duk Labarai
Diyar tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Marigayiya Hauwa Maina, Maryam Bukar Hassan ta bayyana cewa, sau biyu ana fasa aurenta saboda kawai mahaifiyarta 'yar Fim ce. Tace ta fuskanci kalubale a rayuwa inda aka rika yiwa mahaifiyarta kazafi da sauransu. Ta bayyana hakane a hirar da aka yi da ita a BBChausa. https://www.tiktok.com/@hausa.comedy8/video/7531853907807472952?_t=ZS-8yQnM0rPXnd&_r=1
Akwai yiyuwar Gwamnatin tarayya zata sake sayar da kamfanin wutar lantarki

Akwai yiyuwar Gwamnatin tarayya zata sake sayar da kamfanin wutar lantarki

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun bayyana cewa, akwai yiyuwar gwamnatin tarayya ya sake sayar da kamfanin rarraba wutar Lantarki na Discos. Hakan na kunshene a cikin wata sabuwar doka dake gaban majalisa da sukw kokarin zartaswa. Tuni 'yan majalisar suka fara shirin zartar da kudirin dokar wadda zata bukaci 'yan kasuwar dake rike da kamfanonin Discos din su inganta wutar ko kuma a sayarwa da wasu. Sanata Enyinnaya Abaribe ne ya gabatar da kudirin dokar a zauren majalisar.
Kalli Bidiyo: Gaskiya da Wahala a samu kamar babanmu wajan kula da gida, Sannan mutum ne me tauhidi>>Inji Diyar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, watau Zahra Buhari

Kalli Bidiyo: Gaskiya da Wahala a samu kamar babanmu wajan kula da gida, Sannan mutum ne me tauhidi>>Inji Diyar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, watau Zahra Buhari

Duk Labarai
Diyar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, watau Zahra Buhari ta bayyana cewa, mahaifinsu ya iya rikon gida. Tace mutum ne wanda suke kallonshi a matsayin dama haka Namiji ya kamata ya kasance. Tace yana musu sutura, abinci, kuma yana kula dasu yanda ya kamata. Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita bayan rasuwar mahaifinta inda aka tambayeta ta fadi wasu abubuwa akan mahaifinta wanda ba kowane ya sani ba. Ta kara da cewa mutum ne me Tauhidi. https://www.tiktok.com/@hausa.comedy8/video/7530274096727346488?_t=ZS-8yQZ1w8vFEu&_r=1 A lokacin da ya rasu a Landan an ga yanda Zahra Buhari ta kwalla ihu akan titi.
Ko Da ace da gaske Sultan yace Tinubu bashi da lafiya ai ba karya yayi ba>>Inji Bulama Bukarti

Ko Da ace da gaske Sultan yace Tinubu bashi da lafiya ai ba karya yayi ba>>Inji Bulama Bukarti

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shahararren Lauya, Bulama Bukarti ya bayyana cewa, Ko da ace da gaskene kamun DSS da sukawa shahararren me watsa labarai a Tiktok, Sultan akan yace Tinubu bashi da lafiyane ai ba karya yayi ba. Ya bayyana hakane a wani shiri na kai tsaye da suka saba yi. Bukarti yace ballantana Sultan Akan Benjamin Netanyahu yayi magana aka samu wani ya canja masa magana. https://www.tiktok.com/@tc.smartt/video/7532227795938757895?_t=ZM-8yQWS2uk5Xa&_r=1
Kalli Hotunan Katafaren Otal din Ganduje da aka gano a Abuja

Kalli Hotunan Katafaren Otal din Ganduje da aka gano a Abuja

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} TIRƘASHI: Ɗan Jarida mai fallãșa Omoyele Sowore yayi ikirarin cewa wannan katafaren ginin Otel din dake Abuja na tsohon Gwamnan Kano ne Ganduje Sai dai kawo yanzu Ganduje ko Otel din babu wanda ya ce uffan akan zargin. Sowore ya ce da za a sayar da shi sai an gyara duka makarantun Kano da suka lalace Menene ra'ayinku?
Kalli Bidiyo inda Sheikh Dr. Musa Salihu Alburham yake cewa, Digital Imam yanda ya mayar da Wiy wiy kamar shayi, sannan ya yiwa ‘yan mata da dama…. Bidiyon ne dai yasa ‘ya’yan Digital Imam Mayar da Raddi

Kalli Bidiyo inda Sheikh Dr. Musa Salihu Alburham yake cewa, Digital Imam yanda ya mayar da Wiy wiy kamar shayi, sannan ya yiwa ‘yan mata da dama…. Bidiyon ne dai yasa ‘ya’yan Digital Imam Mayar da Raddi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Babban malamin Addinin Musulunci a Jos, Dr. Musa Salihu Alburham ya bayyana cewa Sheikh Nura, Khalid, Watau Digital Imam ya mayar da Wiy Wiy kamar Shayi. Ya kara da cewa, Kuma Malamin ya yiwa 'yan mata da yawa fyade. Ya bayyana hakane a yayin da yake bayar da taihin zaman Digital Imam Kansila da kuma binciken da aka yi akan Halayyarsa. https://www.tiktok.com/@suleimansheikhgambosufi3/video/7530719413054590230?_t=ZM-8yQOwakhElM&_r=1 Hakanan daya daga cikin Yaran Malam...
Kalli Bidiyon: Bayan da babban dan Sheikh Nura Khalid ya fito yawa ‘Yan Izalar Jos Raddi, Karamin dansa ma ya fito yayi raddi ga ‘yan Izalar cikin kuka yana cewa ba zasu yafe abinda akawa Mahaifinsu ba

Kalli Bidiyon: Bayan da babban dan Sheikh Nura Khalid ya fito yawa ‘Yan Izalar Jos Raddi, Karamin dansa ma ya fito yayi raddi ga ‘yan Izalar cikin kuka yana cewa ba zasu yafe abinda akawa Mahaifinsu ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A baya dai Mun ga Bidiyon yanda Sheikh Nura Khalid, Digital Imam ya fito yawa 'yan Izalar Jos raddi kan abinda ya kira kazafin da suka masa da Sheikh Bawa Mai Shinkafa. Daga baya babban dansa ya fito shima yayi raddi inda yace ba zasu yafe abinda akawa Mahaifinsu ba. Hakanan a yanzu Karamin dansa ya sake fitowa yace wanan magana sai sun kai ta kotu. Ya fito cikin kuka yana fadar cewa abinda ake musu ya isa haka. https://www.tiktok.com/@imam_maliik/video/753217384807935519...