Kalli Bidiyon abinda ya faru tsakanin Rarara da Shafa Wali da ya dauki hankula
An ga Rarara da Shafa Wali a wajan bikin murnar sarautar sarkin Mawakan Hausa da aka masa.
An ga Rarara yawa Shafa Wali Rada a kunne inda duka suka fashe da dariya.
Daga baya dai wasu sun rika cewa ya aureta.
https://www.tiktok.com/@iphoneboy111/video/7584718492876737800?_t=ZS-92IhSDbXSd6&_r=1








