Monday, December 15
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Dandanzon jama’ar da Rotimi Amaechi ya tara a jihar Rivers yayin da ya kai ziyara ofishin jam’iyyar ADC na jihar

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Dandanzon jama’ar da Rotimi Amaechi ya tara a jihar Rivers yayin da ya kai ziyara ofishin jam’iyyar ADC na jihar

Duk Labarai
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya kai ziyara ofishin jam'iyyar ADC a jihar Rivers. Tun a filin jirgin sama na jihar ya fara tara mabiyansa inda suka masa rakiya zuwa ofishin jam'iyyar ADC. A jawabinsa, yace jiharsu ta saba da rubuta sakamakon zabe ba tare da la'akari da kuri'un mutane da aka kada ba. Yace dolene a dakatar da hakan. Amaechi na daga cikin gamayyar 'yan Adawa da suka fice daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar ADC. https://twitter.com/PH_Socials/status/1947987969366749260?t=Hn4yL8u9zW165A27Bu7DQw&s=19
Wallahi idan Jam’iyyar su Atiku ta karbi mulki sai kun ce gara Tinubu dasu>>Sheikh Musa Asadussunnah

Wallahi idan Jam’iyyar su Atiku ta karbi mulki sai kun ce gara Tinubu dasu>>Sheikh Musa Asadussunnah

Duk Labarai
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya bayyana cewa, idan sabuwar jam'iyyar su Atiku ta ci zabe, sai an ce gara Tinubu dasu. Malam yace nan gaba Tinubu saboda abin arzikin da yawa Najeriya sai an sakashi a kan kudin Najeriya irin yanda akawa su sardauna. https://www.tiktok.com/@sadiqaligana/video/7527050739751996677?_t=ZS-8yGmb7fb7g1&_r=1 7
A Wasu Lokutan Yawan Roko Ne Ke Hana Wasun Mu Shiga Cikin Jama’a Idan Mun Dawo Gida Yin Hutu Daga Turai, Cewar Dan Kwallon Nijeriya, Sadiq Umar Wanda Ke Wasa A Kungiyar Valancia Dake Kasar Sifaniya

A Wasu Lokutan Yawan Roko Ne Ke Hana Wasun Mu Shiga Cikin Jama’a Idan Mun Dawo Gida Yin Hutu Daga Turai, Cewar Dan Kwallon Nijeriya, Sadiq Umar Wanda Ke Wasa A Kungiyar Valancia Dake Kasar Sifaniya

Duk Labarai
A Wasu Lokutan Yawan Roko Ne Ke Hana Wasun Mu Shiga Cikin Jama'a Idan Mun Dawo Gida Yin Hutu Daga Turai, Cewar Dan Kwallon Nijeriya, Sadiq Umar Wanda Ke Wasa A Kungiyar Valancia Dake Kasar Sifaniya Sadiq Zololo ya kara da cewa misali kamar shi ya yana son shiga cikin abokansa ko 'yan uwansa a yi hira amma tun kafin a fara hira mutum zai soma gabatar maka da bukatunsa. Kuma idan ba ka bayar ba a yi fushi da kai.
Wasan Kwaikwayo ne ya kawo Sanata Natasha Akpoti majalisa har ta yi kokarin shiga>>Inji majalisar Dattijai

Wasan Kwaikwayo ne ya kawo Sanata Natasha Akpoti majalisa har ta yi kokarin shiga>>Inji majalisar Dattijai

Duk Labarai
Majalisar Dattijai ta Najeriya ta bayyana cewa, Wasan Kwaikwayo ne ya kai sanata Natasha Akpoti majalisar a jiya talata har take kokaron shiga ciki. Majalisar ta bayyana hakane ta bakin me magana da yawuntaz Sanata Yemi Adaramodu a hirar da aka yi dashi. Yace ko da akwai hukuncin kotu, ba sanata Natasha Akpoti bace da kanta zata zartar dashi ba. Yace akwai wakilin kotu da ya kamata ya kaiwa majalisar takardar hukuncin da ootun ta yi. A jiya talata ne dai Sanata Natasha Akpoti ta yi yunkurin shiga majalisar da karfin tsiya amma abin ya faskara.
Shugaban FRSC ya koka kan rashin ɗa’a da cin hanci a tsakanin jami’an hukumar

Shugaban FRSC ya koka kan rashin ɗa’a da cin hanci a tsakanin jami’an hukumar

Duk Labarai
Shugaban FRSC ya koka kan rashin ɗa’a da cin hanci a tsakanin jami’an hukumar. Shugaban Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC), Shehu Mohammed, ya bayyana damuwa kan ƙaruwar rashin ɗa’a da cin hanci da shan miyagun ƙwayoyi daga wasu jami’an hukumar, yana mai gargadin cewa hakan na iya lalata amincewar jama’a da mutuncin hukumar. A yayin taron tsakiyar shekara da aka gudanar a Abuja, Mohammed ya umurci manyan jami’ai da su dauki matakai kan wadannan kalubale tare da tabbatar da ladabtarwa da gaskiya a tsakanin ma’aikata. Ya ce hukumar za ta ladabtar da wadanda suka sabawa ka’idoji tare da yabawa masu bin doka domin karfafa gwiwa. Shugaban FRSC ya bayyana cewa gwamnati ta amince da gyaran dokar hukumar da zai sauya sunanta zuwa Nigeria Road Safety Commission, tare da fadada aikin...
Kalli Bidiyo: Na bar Musulunci na koma Kirista>>Inji Shahararren dan Tiktok Peller, Ji Dalilinsa

Kalli Bidiyo: Na bar Musulunci na koma Kirista>>Inji Shahararren dan Tiktok Peller, Ji Dalilinsa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tauraron Tiktok Peller wanda asalin sunansa Habibu ne ya bayyana cewa ya bar Musulunci zuwa Kirista. Ya bayyana cewa dalilinsa shine bulalar da aka rika masa saboda zuwa islamiya. Yace ana kaishi a zane masa mazaunai. Saidai wasu na ganin cewa ba wannan ne dalilinsa na barin musulunci ba, ya bar Musulunci ne saboda Budurwarsa, Jarvis. Dakili kuwa shine sun taba yin Bidiyo tare suna gaddama akan addininsa. wasu kuwa na ganin ya bar musulunci ne sabod...
Kalli Hotuna Da Duminsu: Yadda Shirye-shiryen Komawar Kwankwaso APC Ya Kan Kama A Faɗin Jihar Kano Yanzu Haka

Kalli Hotuna Da Duminsu: Yadda Shirye-shiryen Komawar Kwankwaso APC Ya Kan Kama A Faɗin Jihar Kano Yanzu Haka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} YANZU-YANZU: Yadda Shirye-shiryen Komawar Kwankwaso APC Ya Kan Kama A Faɗin Jihar Kano Yanzu Haka Menene ra'ayinku?
Ba zai taba yiyuwa a yiwa Tinibu abinda akawa Goodluck Jonathan ba watau ‘yan Adawa su ci zabe ba a 2027>>Inji Godswill Akpabio

Ba zai taba yiyuwa a yiwa Tinibu abinda akawa Goodluck Jonathan ba watau ‘yan Adawa su ci zabe ba a 2027>>Inji Godswill Akpabio

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Kakakin majalisar dattijai, Godswill Akpabio ya bayyana cewa, ba zai yiyu a yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba irin abinda akawa tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ba. Watau 'yan Adawa ba zasu iya cin zabe ba a zaben shekarar 2027. Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kayar da goodluck Jonathan zabe a shekarar 2015 a yayin da Jonathan din ke neman sake cin zabe a karo na 2. Akpabio ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa dake ta yawo a kafafen wa...
Peter Obi na da masaniya kan ziyarar da na kai wa Abure – Datti

Peter Obi na da masaniya kan ziyarar da na kai wa Abure – Datti

Duk Labarai
Peter Obi na da masaniya kan ziyarar da na kai wa Abure - Datti Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour a zaɓen 2023, Datti Baba-Ahmed, ya ce jagoran jam'iyyar, Peter Obi, na da masaniya kan matakin da ya ɗauka na halartar taron ɓarin jam'iyyar da ke ƙarƙashin shugabancin Julius Abure. Datti ya ce ya ɗauki matakin ne a wani yunƙuri na sulhunta ƴaƴan jam’iyyar da suka fusata. Datti ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da gidan talabijin na Channels, bayan ziyarar tasa ta janyo ce-ce-ku-ce. “Jam’iyyar Labour ba jam’iyya ba ce da za a yi watsi da ita, ko a gudu daga cikinta, ko a yi watsi da muhimmancinta ba," in ji Datti. “Ina tabbatar muku cewa kowanne mataki da nake ɗauka, ɗaukacin masu ruwa da tsaki (na jam'iyyar) na da masaniya a kai. Ba sai na shiga ...
DA ƊUMI-ƊUMI: Sowore Ya Maka Hukumar Ƴan Sandan Nijeriya A Kotu Kan Sace Masa Gilashi

DA ƊUMI-ƊUMI: Sowore Ya Maka Hukumar Ƴan Sandan Nijeriya A Kotu Kan Sace Masa Gilashi

Duk Labarai
DA ƊUMI-ƊUMI: Sowore Ya Maka Hukumar Ƴan Sandan Nijeriya A Kotu Kan Sace Masa Gilashi {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Daga Muhammad Kwari Waziri Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa kuma ɗan gwagwarmayar kare haƙƙin ɗan adam, Omoyele Sowore, ya shigar da ƙara a kotu yana zargin wani jami’in ‘yan sanda da sace masa gilashin AI mai ƙayatarwa yayin zanga-zangar da aka gudanar a hedikwatar rundunar ƴan sanda da ke Abuja. A cewar Sowore, jami’in wanda aka bayyana sunansa da "Victor", yana aiki ne a matsayin mai ɗauka...