Kalli Bidiyo: Da Rarara da Sarkin Waka duk ‘yan girman kai ne, babu me dama-dama a cikinsu>>Inji Sheik Sani Isah Kano
Malamin addinin Islama dake wa'azi a Tiktok, Sheikh Sani Isah Kano ya bayyana cewa, Da Naziru Sarkin Waka da Dauda Kahutu Rarara duk babu me dama-dama a cikinsu.
Malamij yace dukansu suna da girman kai babu wanda za'a gayawa gaskiya ya dauka.
Yayi magana ne a matsayin martani kan gazar mota dake tsakanin mawakan biyu.
Yace Dangote duka ya fisu kudi dan haka bai kamata su rika nuna fariya ba.
https://www.tiktok.com/@sheikh.sani.isah/video/7523736066134658360?_t=ZM-8xngG5BDte4&_r=1
Rikicin Rarara da Sarkin Waka ya dade yana faruwa inda akw ganin suna gasa da Juna.








