Kalli Bidiyo: Yanda tsawa ta fadowa wani dan Kwallo ana tsaka da buga kwallon ya mutu
Tsawa ta fada akan dan wasa a yayin da ake tsaka da buga kwallo a Peru inda dan kwallon ya mutu wasu hudu kuma suka jikkata.
Dole wannan dalili yasa aka dakatar da wasan.
https://www.youtube.com/watch?v=YmJeI0LEI00
Wanda ya mutu din an bayyanashi da Hugo De La Cruz dan kimanin shekaru 39.