Kalli Bidiyon: Update din Tauraruwar Tiktok Jash collection ya fita
Bidiyon Update na Tauraruwar Tiktok ta Maiduguri, da ake cewa, Jash Collection ya fita.
Abokanta, Sahabi Sakene ya sakeshi inda aka ga yana nunawa a Shafinsa na Tiktok.
An ji yana mata maganganun Habaici da alama akwai wata kullalla a tsakaninsu wanda hakan ne yasa ya saki Update din nata.
Wasu dai nata gaya masa cewa hakan bai dace ba zaman tarw akwai amana.
https://www.tiktok.com/@sahabiasa/video/7680333773845597447?_r=1&_t=ZS-99MVeI14Rxl








