Kalli Bidiyon yanda wani dan kasar China ya yayyaga kudin Naira saboda jin haushin an kulle masa kamfaninsa a Legas
Wani dan kasar China a birnin Legas ya wulakanta takardar Naira saboda hukumomi a jihar ta Legas sun kulle kamfaninsa saboda karya wasu dokoki.
Lamarin dai ya farune a kan hanyar Lekki-Epe expressway.
https://twitter.com/dipoaina1/status/1856954344744137159?t=QDPRjD88-AWJzbxnaqQTyA&s=19
Tuni dai Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda da dama ke kiran ya kamata a hukuntashi.








