Na yadda da shawarar daka bani cewa in rika tausayawa ‘yan Najeriya>>Tinubu ya gayawa Atiku
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa ya amince da shawarar da dan takarar shugaban masa na jam'iyyar PDP a shekarar 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya bashi ta cewa ya rika tausayawa da tallafawa talakawa saboda matsin tattalin arzikin da ake ciki.
Shugaban kasar ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Bayo Onanuga a sanarwar da ya fitar ta mayar da martani ga Atikun akan shawarar da ya baiwa Tinubun ta cewa ya dauki tsare-tsaren sa dan gyara kasa da fitar da mutane daga matsin rayuwar da suke ciki.
Tinubu...








