Sunday, December 22
Shadow

Duk Labarai

WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya>>Kungiyar Manoma

WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya>>Kungiyar Manoma

Duk Labarai
WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya – Kungiyar Manoma. Shugaban ƙungiyar manoma ta Nąjeriya (AFAN), Arc. Kabir Ibrahim ya bayyana céwa shigo da kayan abinci ba tare da haraji ba, zai haifar da tabarbarewar nasarorin da aka samu wajen noman masara da shinkafa da alkama a cikin gida. Menene ra'ayinku?
DAMBARWAR MASARAUTAR KANO: Lauyoyin Sarki Aminu Ado Bayero Sun Janye Daga Tsaya Masa

DAMBARWAR MASARAUTAR KANO: Lauyoyin Sarki Aminu Ado Bayero Sun Janye Daga Tsaya Masa

Duk Labarai
DAMBARWAR MASARAUTAR KANO: Lauyoyin Sarki Aminu Ado Bayero Sun Janye Daga Tsaya Masa Daga Bashir Gasau Babbar Kotun Jihar Kano me Lamba 7 dake zamanta a sakatariyar Audu Baƙo, ƙarƙashin jagorancin me shari'a Amina Adamu Aliyu, ta ce tana da hurumin sauraron ƙarar da Gwamnatin Kano da sauran wasu ɓangarori suka shigar. Alkaliyar ta bayyana hakan ne a lokacin da take yin ƙwarya-ƙwaryar hukunci akan batun hurumin kotun, a yayin zaman kotun na yau Alhamis harma ta ayyana ranar 15 ga watan nan da muke ciki a matsayin ranar da za ta ci-gaba da sauraron Shari'ar. Toh sai dai bayan ƙwarya-ƙwaryar hukuncin kotun, Lauyoyin Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero suka fice daga kotun harma kuma bayyana cewa, zasu je su zauna da sarkin domin neman sabbin lauyoyin da zasu ci-gaba da tsaya...
Ban Taba Zuwa Gidan Sadiya Haruna Ba, Bare Har Na Ci Abinci Tare Da Yin Bacci A Gidanta, Cewar Alkalin Da Ya Yanke Mata Hukuncin Watanni Shida A Gidan Yari

Ban Taba Zuwa Gidan Sadiya Haruna Ba, Bare Har Na Ci Abinci Tare Da Yin Bacci A Gidanta, Cewar Alkalin Da Ya Yanke Mata Hukuncin Watanni Shida A Gidan Yari

Duk Labarai
Ban Taba Zuwa Gidan Sadiya Haruna Ba, Bare Har Na Ci Abinci Tare Da Yin Bacci A Gidanta, Cewar Alkalin Da Ya Yanke Mata Hukuncin Watanni Shida A Gidan Yari Alkali Mukhtar Dandago ya ci gaba da cewa Sadiya ta yi hakan ne don kawai ta bata masa suna a idon duniya. Idan ba a manta ba dai, a wata hira da aka yi da Sadiya Haruna ne ta bayyana cewa Alkalin da ya yanke mata hukuncin watanni shida a gidan yari har gidan ta yana zuwa, kuma ta dafa masa abinci har ma ya yi bacci. Me za ku ce? Alkali Mukhtar Dandago ya ci gaba da cewa Sadiya ta yi hakan ne don kawai ta bata masa suna a idon duniya. Idan ba a manta ba dai, a wata hira da aka yi da Sadiya Haruna ne ta bayyana cewa Alkalin da ya yanke mata hukuncin watanni shida a gidan yari har gidan ta yana zuwa, kuma ta dafa masa abinc...
Albashin ‘yan majalisa baya wuce kwanaki 3 ya kare>>Inji Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara

Albashin ‘yan majalisa baya wuce kwanaki 3 ya kare>>Inji Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara

Duk Labarai
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara ya bayyana cewa, Albashin 'yan majalisar tarayya baya wuce kwanaki 3 ya kare. Dogara yayi kira ga 'yan majalisar da su bayyanawa 'yan Najeriya kudaden da ake biyansu dan a daina musu kallon suna samun kudaden da ba haka bane. Yace a lokacin da yake kakakin majalisa yana karbar kasa da Naira Dubu dari hudu a matsayin albashi. Yace kuma yana karbar Miliyan 25 a matsayin alawus, yace bai taba yin amfani da alawus din ba, ya bude asusun ajiya na daban ne inda ya baiwa akawunsa umarnin ya rika yiwa mutane hidima da kudin kuma idan suka kare, ya rika rantowa. Yace dama Albashi shine na dan majalisa a yayin da Alawus kuma na yiwa mutanen da suka zabeka aiki ne. Ya bayyana hakane a wajan wabi taro a Abuja.