Sunday, November 22
Shadow

Duk Labarai

An kamashi da Fake Alert  kasuwar Kwari

An kamashi da Fake Alert kasuwar Kwari

Duk Labarai
Wannan wani matashine da aka kama da zargin yin Fake Alert na Naira dubu dari takwas da hamsi, 850,000 a kasuwar Kwari dake Kano. Bidiyo sun bayyana a kafafen sadarwa inda aka ga anawa matashin tambayoyi inda daga karshe aka rufar masa dana jaki. https://www.tiktok.com/@hassan_bnw_glasses/video/7670358641274326290?_r=1&_t=ZS-98cdFPzC2Uu Matashin dai yayi ikirarin wai kudin sun koma masa ne shine ake tambayarsa ina message din kudin da suka koma masa?
Anya Malam Pantami Baya shaye-shaye? Inji wannan Faston

Anya Malam Pantami Baya shaye-shaye? Inji wannan Faston

Duk Labarai
Malam ya je Bajoga yace musu Shekara 40 da ya wuce yakan tuko babanshi ya kawoshi Bajoga yayi hira da abokansa. Ya mayar dashi Gombe Shekarar shi nawane? 52 Idan ka cire shekaru 40 daga cikin shekarunsa saura shekaru 12. Yaran mu na da dan shekaru 12 zai iya tuka mota? Anya malam bai fara shaye-Shaye ba? Malam ya bata mu yi masa addu'a Allah ya dawo dashi hanya Inji Wannan Faston https://www.tiktok.com/@kibannachannels/video/7670256044773215506?_r=1&_t=ZS-98bw3lEGBVY
Kalli Bidiyon: Yanda Shugaban karamar hukumar Maigatari a jihar Jigawa ya kai ziyara wani shagon cacar kwallon kafa, Yace ba zai yadda ba sai an kulle shagon

Kalli Bidiyon: Yanda Shugaban karamar hukumar Maigatari a jihar Jigawa ya kai ziyara wani shagon cacar kwallon kafa, Yace ba zai yadda ba sai an kulle shagon

Duk Labarai
Shugaban karamar hukumar Maigatari a karamar hukumar Jigawa ya kai ziyara Shagon da akw buga Cacar kwallon kafa da aka bude. A wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta an ganshi yana fada yana tambayar cewa ina me shagon sannan ya tambayi sun yanki lasisi suka ce eh. Saidai yace ba zai yadda ba. https://twitter.com/i/status/2084565176188105108