Sunday, January 12
Shadow

Duk Labarai

A Zaman Da Muka Yi Da Ku Babu Wata Yarjejeniya Dake Da Alaka Da Cewa Ba Za A Kara Farashin Man Fetur Ba, Martanin Gwamnatin Tarayya Ga Kungiyar Kwadago

A Zaman Da Muka Yi Da Ku Babu Wata Yarjejeniya Dake Da Alaka Da Cewa Ba Za A Kara Farashin Man Fetur Ba, Martanin Gwamnatin Tarayya Ga Kungiyar Kwadago

Duk Labarai
A Zaman Da Muka Yi Da Ku Babu Wata Yarjejeniya Dake Da Alaka Da Cewa Ba Za A Kara Farashin Man Fetur Ba, Martanin Gwamnatin Tarayya Ga Kungiyar Kwadago Gwamnatin tarayya ta bayyana hakan ne ta bakin mai magana da yawun shugaban kasa, Abdulaziz Abdulaziz, inda ya kara da cewa a dukkan zaman da aka yi tsakanin bangarorin biyu a kwanakin baya babu wanda ba a gabansa aka yi ba, kuma ba a yi maganar farashin mai ba. Malam Abdulaziz Abdulaziz ya yi martanin ne a shafinsa na X (twitter).
Mu Rungumi Tsarin Amfani Da CNG A Motocinmu Maimakon Man Fetur Za Mu Sauki

Mu Rungumi Tsarin Amfani Da CNG A Motocinmu Maimakon Man Fetur Za Mu Sauki

Duk Labarai
Daga Aliyu Samba Da ace mutane zasu rungumi tsarin amfani da Compressed Natural Gas (CNG) a motocin su maimakon Fetur, da an samu sauki fiye da yadda ake zato. An kawo wannan cigaban har da samar da conversion centers a dukkan shiyyoyin kasar nan, mu yan Northwest, namu yana Kakau dake jihar Kaduna. CNG ya fi sauƙi akan fetur da kaso 40 cikin 100, kuma gas ne da baya kamawa da wuta kamar LPG na girki, ba kuma ya hayaki da ke cutarwa, haka kuma akwai arzikin sa a ƙasar nan fiye da yadda ake zato. Akwai buƙatar mutane su rungumi tsarin dan hutawa daga hauhawar farashi da ake samu kan fetur sakamakon yadda kamfanin samar da mai na ƙasa ke fuskantar kalubale kala kala. Wannan tsarin na CNG yafi sauki, kuma bashi da wata matsala ga ababen hawa. A kwanaki ma naga gwamnati ta cire duty g...
An Nad’a Matashi Dan Shekara 25 Sarki A Jihar Jigawa

An Nad’a Matashi Dan Shekara 25 Sarki A Jihar Jigawa

Duk Labarai
Mai Martaba Sarkin Ringim Alhaji Dr Sayyadi Muhammad Con Ya Nada Matashi Dan Shekara 25 Matsayin Sarkin Karamar Hukumar Taura, Hakan Ya Biyo Bayan Rasuwar Mahaifinsa Marigayi Rabiu Ali Sa'ad Wanda Shi ma Ya Gaji Mahaifinsa. Al'ummar Karamar Hukumar Taura Sun Yi Dafifi Da Murnar Kasancewar Wannan Matashi Akan Gadon Mahaifin Nasa. Muna Addu'ar Allah Ya Kama Masa, Ya Jikan Sarkin Taura. Daga Mall Ahmad Ringim
TSADAR RAYUWA: Ga Abinda Ya Kamata Mu Yi Domin Samun Mafita

TSADAR RAYUWA: Ga Abinda Ya Kamata Mu Yi Domin Samun Mafita

Duk Labarai
Daga Zainab Muhammad Yar Mitsila …Ina roƙon don Allah a taimaka wa al'ummar mu a yaɗa (sharing) wannan saƙon Wallahi ƙasa rnan fa sai talakawa sun tashi tsaye. Ni dai ba zan daina bada wannan shawari ba, mu faɗawa Limamanmu kowacce sallar asuba da ta Juma'a a tsaya da alqunut ya zamo kullum sai an yi. Sannan ina baiwa magidanta da matan aure shawarin duk bayan sallar asuba mu zauna da yaranmu koda na minti 15 ne zuwa 20 mu yi istigfari sau 100 sai mu ɗaga hannu mu yi addu'a yaranmu suna amsawa da amin yã hayyu yã qayyum, Insha'allah Allah zai dube mu. Wannan abun Wallahi idan mun saka kanmu sam ba wani abune mai wahala ba. Allah Ya kawo mana ƙarshen duk wani źàĺùñçi, kuma mu guji karɓar kuɗi ko taliya da zani lokacin zaɓe, mu zaɓi mutane nagari koda ba su da ko sisi, mu doga...
Al’ummar Jihar Yobe Da Ma Na Nijeriya Baki Daya Matukar Kaduwa Tare Da Nuna Jimaminsu Kan Mutane Sama Da Dari Da ‘Ýan Boķo Hàŕàm Šùķa Ķàšhè A Kauýen Mafa Dake Karamar Hukumar Tarmuwa A Jihar Yobe

Al’ummar Jihar Yobe Da Ma Na Nijeriya Baki Daya Matukar Kaduwa Tare Da Nuna Jimaminsu Kan Mutane Sama Da Dari Da ‘Ýan Boķo Hàŕàm Šùķa Ķàšhè A Kauýen Mafa Dake Karamar Hukumar Tarmuwa A Jihar Yobe

Duk Labarai
Al'ummar Jihar Yobe Da Ma Na Nijeriya Baki Daya Matukar Kaduwa Tare Da Nuna Jimaminsu Kan Mutane Sama Da Dari Da 'Ýan Boķo Hàŕàm Šùķa Ķàšhè A Kauýen Mafa Dake Karamar Hukumar Tarmuwa A Jihar Yobe. Allah Ya gafarta musu.
WATA SABUWA: Harajin da ƴan Nijeriya ke biya ya yi kadan – Bill Gates

WATA SABUWA: Harajin da ƴan Nijeriya ke biya ya yi kadan – Bill Gates

Duk Labarai
Senator Chris Coons meeting with Bill Gates at the Russell Senate Office Building on November 8, 2019. Fitaccen Attajirin nan na duniya, Bill Gates wanda shi ne shugaban gidauniyar Bill da Melinda, ya ce harajin da ake karba a Nijeriya ya yi kadan. Bill Gates ya yi bayanin hakan ne a taron tattaunawa na matasa kan samar da abinci mai gina jiki a Abuja a jiya Talata. Majiyar mu ta Daily Nigerian Hausa daga Daily Trust ta rawaito cewa, Attajirin dan kasar Amurka yazo Nijeriya ne domin halartar taruka. Da yake jawabi a taron, Bill Gates, ya ce karancin haraji da ake karba yana haifar da kalubalen kudi a fannin lafiya da ilimi. Ya ce domin yan kasa su samu karfin gwiwa kan kokarin gwamnati na kula da lafiya dole ne a tabbata ana tafiyar da kudaden da ake warewa fannin lafiya a y...