Kalli Bidiyon yanda aka rika rabawa Wanda suka je babban taron APC na kasa Naira dubu 5 bayan taron
Bidiyon ya bayyana yanda aka rika rabawa mutanen da suka je babban taron jam'iyyar APC na kasa da aka yi a Abuja Naira 5000.
Bidiyon ya watsu a kafafen sada zumunta inda mutane da yawa suka rika Allah wadai da lamarin.
https://twitter.com/i/status/2037865487485317253








