Kalli Bidiyon: Yanda malamin makaranta ya ajiye aiki ya koma gasa tsire
Wannan wani malamin makaranta ne a Najeriya wanda ya ajiye aikinsa ya koma gasa tsire.
Malamin me suna kolawole Ajayi yace gasa tsiren ya fi masa samun rufin Asiri fiye da aikin da yake.
Saidai ba a Najeriya yake gasa tsiren ba yana yi ne a birnin Landan na kasar Ingila.
https://www.tiktok.com/video/7589241432439999766?_t=ZS-93Fjzn64KG5&_r=1








