Kalli Bidiyon: Magajin Garin New York City, Zohran Mamdani ya halarci sallar Idi
Magajin garin New York City, Zohran Mamdani ya halarci sallar Idi a Prospect Park da aka gudanar a yau.
Zohran Mamdani shine magajin garin New York City musulmi na farko a tarihin Birnin.
Da yawa sun mai fatan Alheri inda suka mai fatan Nasara.
https://twitter.com/i/status/2034986366136697300








