Wednesday, May 13
Shadow

Duk Labarai

Ba lallai in iya gudanar da zaben gaskiya ba>>Inji Shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan

Ba lallai in iya gudanar da zaben gaskiya ba>>Inji Shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan

Duk Labarai
Shugaban Hukumar zabe me zaman kanta, Farfesa Joash Amupitan ya bayyana cewa ba lallai a samu zaben gaskiya ba. Ya bayyana cewa dalili kuwa shine saboda matsalolin tsaron da suka mamaye Najeriya. Ya bayyana hakane ranar Laraba a ziyarar da ya kaiwa shugaban 'yansandan Najeriya, IGP Tunji Disu Jihohi daban-daban ne a Najeriya ke fama da matsalolin tsaro wanda suka ki ci suka ki cinyewa
Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya nemi kotu ta bashi damar zuwa Asibiti dan a duba idansa da hakoransa

Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya nemi kotu ta bashi damar zuwa Asibiti dan a duba idansa da hakoransa

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya nemi kotu ta bashi dama ya je a duba lafiyar idansa da ta hakoransa. El-Rufai ya nemi hakan ne a gaban babbar kotun jihar Kaduna inda ICPC ta sake gurfanar dashi dan bayyana sabbin tuhume-tuhumen da take masa. Kotun dai ta amince da wannan bukatar ta malam Nasiru Ahmad El-Rufai inda tace amma Asibitin da za'a dubashi kada ya wuce Abuja. Sannan a tabbatar jami'an ICPC zasu bishi.
Kalli Bidiyon: ICPC ta sake gurfanar da malam Nasiru Ahmad El-Rufai a gaban kotu bisa sabbin zarge-zargen da take masa

Kalli Bidiyon: ICPC ta sake gurfanar da malam Nasiru Ahmad El-Rufai a gaban kotu bisa sabbin zarge-zargen da take masa

Duk Labarai
Hukumar ICPC ta sake gurfanar da tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a gaban kotu inda take masa sabbin zarge-zarge. ICPC ta kai malam Nasiru Ahmad El-Rufai gaban babbar kotun jihar Kadunane dan Tuhumarsa. Saidai wasu sun rika rade-radin cewa ya rame bayan ganinsa a yau. https://twitter.com/i/status/2051943305517146490
Kai Duniya: Ji hanyar da matashinan ya bi ya yaudari yarinyarnan ya biya bukatarsa da ita ya kuma dauki Bidiyon abinda ya faru

Kai Duniya: Ji hanyar da matashinan ya bi ya yaudari yarinyarnan ya biya bukatarsa da ita ya kuma dauki Bidiyon abinda ya faru

Duk Labarai
CIKAKKEN BAYANI Matashi da ya tarwatsa rayuwar yarinyar nan sunansa Muhammad Hassan (Bossman) lambar wayansa 08185**7448 dan jihar Kano ne, ban fitar da cikakken nambar wayansa ba da kuma anguwar da yake a Kano saboda dalilai na bincike Ita kuma yarinyar a jihar Kaduna take, ba zan fadi cikakken sunanta da anguwarsa ba saboda kiyaye mutuncinta da kuma anguwarsu Bossman ya hadu da yarinyar ta sanadin media, ya fara nemanta da sunan soyayya, ya yaudareta da cewa zai aureta, ya bita Kaduna ya kama Hotel ya fara rabata da budurcinta Shine mutum na farko da ya fara zina da ita, wannan bidiyo na tsiraci dake yaduwa ya kai shekara guda da yinsa, bayan ya gama |a|ata rayuwar yarinyar sai yace gaskiya shi ba zai iya aurenta ba Shikenan ta watsar da shi, ta samu wani zai aureta, da wa...
Kuma Dai Bidiyon Tauraruwar Tiktok, Hafsat Baby ya sake bayyana inda aka ganta kusan babu komai a jikinta

Kuma Dai Bidiyon Tauraruwar Tiktok, Hafsat Baby ya sake bayyana inda aka ganta kusan babu komai a jikinta

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Hafsat Baby wadda Bidiyon Tsyràìchyn ta ya watsu a baya, a yanzu ma wani Bidiyo ya sake bayyana. A wannan Bidiyon an ganta a zaune kusan babu komai a jikinta sai wani dan mayafi data rufe wani sashe na jikinta dashi. Kasancewar Bidiyon yayi muni shiyasa ba zamu iya kawo muku shi nan ba saidai hotonsa a kasa.
Kalli Bidiyon: Abdulmumini Jibrin Kofa na Surfawa mutanen mazabarsa ashariya bayan da rahotanni suka fito cewa ba zai samu Tikitin tsayawa takara ba

Kalli Bidiyon: Abdulmumini Jibrin Kofa na Surfawa mutanen mazabarsa ashariya bayan da rahotanni suka fito cewa ba zai samu Tikitin tsayawa takara ba

Duk Labarai
An hango Abdulmumin Jibrin na surfawa mutanen Mazabaraa ashariya. Bidiyon lamarin ya karade kafafen sada zumunta inda akai ta mamaki. Wasu rahotanni sun bayyana cewa hakan na zuwane a yayin da akace ba za'a bashi tikitin tsayawa takara ba. https://twitter.com/i/status/2051423680878588131