Monday, January 13
Shadow

Ilimi

Alamomin mutuwar azzakari

Ilimi, Jima'i, Sha'awa
Za'a iya game cewa Azzakari ya mutu idan ya zamana cewa baya iya mikewa da kyau ta yanda mutum zai iya yin jima'i ya gamsu. Hakanan idan ya zamana mutum baya jin sha'awa, ko kuma karfin sha'awarsa ta ragu sosai, shima za'a iya cewa Azzakarinsa ya mutu. Amma idan ya zamana cewa yau mazakutarka ta mike gobe ta ki mikewa, wannan ba matsalar mutuwar azzakari bane, idan ya zamana bata mikewa da kyau ne ta yanda zaka gamsu ko kuma baka dadewa Sam kake kawowa to ya kamata a nemi likita. Abubuwan dake kawo mutuwar Azzakari sun hadada: Yawan kiba. Ciwon Sugar ko Diabetes. Ciwon zuciya. Yawan kitse a jiki. Rashin kwanciyar hankali. Damuwa. Rashin Samun isashshen bacci. Shan giya. Shan taba da sauransu. Ana magance matsalar mutuwar Azzakarine ta hanyoyin: Mo...

Wace hanya zanbi in iya turanci

Ilimi
Turanci yarene kamar Hausa, Yarbanci ko Fulatanci, idan mutum yasa kanshi zai iya koyonsa cikin kankanin lokaci. Hanyar da zaka bi ka koyi turanci cikin sauki shine kamar haka: Ka kasance tare da abokanka dake son koyon turanci. Kasancewa tare da abokanka Wanda suke son koyon turanci zai sa Ku rika karfafawa juna gwiwa wajan koyon turancin. A rika yin turancin koda kuwa ana yin kuskure. Ka rika kokarin yin magana da turancin koda kuwa kana yin kuskure, hakan zaisa ka samu kwarin gwiwar iyawa sosai. Ka rika karanta litattafan turancin. Karanta litattafan turancin da lura da yanda ake hada kalma da jimla na taimakawa wajan iya turancin. Ka rika kallon fina-finan Turanci. Kallon fina-finan Turancin zai taimaka maka matuka wajan koyon yanda ake magana da Turancin. ...

Wacece mace mai addini

Gaban mace, Ilimi, Jima'i, Sha'awa, Soyayya
Mace mai addini itace kamila wadda ke da kamun kai, da ilimi na addini dana boko, wadda kuma ta samu tarbiyya irin ta addinin musulunci. Mace mai addini itace wadda bata shigar banza dake nuna tsiraicinta, gashinta a rufe, ba ta sa matsatstsun kaya, bata sa kaya shara-shara Wanda ke nuna cikin jikinta, ta na son saka hijabi. Mace mai addini idan tana da saurayi bata zama kusa dashi su manne suna jin dumin jikin juna. Kuma duk son da take masa bata yadda ya taba jikinta. Mace mai addini tana kokarin kiyaye dokokin Allah da kuma tunatar da Wanda suke kusa da ita suma su kiyaye dokokin Allah. Mace me addini ta iya kalamai na hankali Wanda babu wauta, cin fuska, ko wulakanci a ciki.

Ciwon mara da turanci

Ilimi, Matsalolin Mara
Ciwon Mara da turanci shine ake cewa Lower abdominal pain. Wasu na kiranshi da stomach pain, amma mafi daidai shine lower abdominal pain. Ciwone da mata duka fi yin fama dashi amma yana kama duka maza da mata. Yawanci abubuwan Dame kawo ciwon Mara sune: Matsalar mafitsara. Matsalar mahaifa. Matsalar Kananan Hanji. Matsalar manyan hanji. Matsalar Koda. Matsalar Golaye ko maraina. Matsalar Ma'ajiyar fitsari watau bladder. Matsalar ciwukan da ake dauka wajan jima'i. Ga mata idan namiji ya zuba miki maniyyi zaki iya jin ciwon Mara. Hakanan ban jima'i zaki iya jin ciwon Mara saboda kalar kwanciyar jima'in. Dadai Sauransu.

Ya ake gane mace ta balaga

Gaban mace, Ilimi, Jinin Al'ada, Kiwon Lafiya
Ana gane mace ta balagane ta hanyar canje-canjen dake faruwa a jikinta. Yawanci mata suna balaga ne a tsakanin shekaru 9 zuwa 13, Inda suke Riga maza balaga da shekaru 2. Ga alamun dake nuna mace ta balaga kamar haka: Girman nonuwa: Nonuwan yarinya zasu fara girma suna kara fitowa wake suna girma. Zafin Nono: Saboda girman da suke yi, nonuwan yarinyar zasu Dan rika mata zafi ko kaikai. Warin Jiki: Saboda zuwan balaga, yarinya zata iya fara warin jiki. Fitar Gashi a Hamata da Gaba: Gashin hamatarta Dana gabanta zasu fara fita suna kara kauri suna murdewa. Fara Jinin Al'ada: Yarinya zata iya fara jinin Al'ada. Majinar Farji: Gaban yarinyar zai fara fitar da ruwa me yauki. Kurajen Fuska: Yarinyar zata iya yin kurajen fuska Saboda canjawar da jikinta take. Zata i...

Zan iya sallah da janaba

Ilimi
Idan Janaba ta kama mutum,sai yayi wanka sannan yayi sallah. Idan kuma yanayin rashin Lafiya, Sanyi me tsanani ko idan kamin a gama wankan lokacin Sallah zai fita, toh ana iya yin Taimama a yi Sallah. Saidai daga baya dole za'a samu ruwa a yi wanka dan ci gaba da sallah. Janaba tana kama mutum ne idan yayi jima'i mace. Yin jima'i ba yana nufin sai an fitar da maniyyi ba, da zarar kan kaciyarka ta bace a cikin farjin mace, to wankan janaba ya kamaka. Hakanan idan ka yi bacci ka yi mafarki kana jima'i, ka fitar da maniyyi shima zaka yi wankan janaba. Hakanan idan ka yi wasa da kanka ka fitar da maniyyi shima sai an yi wankan janaba.

Yadda ake gane mace mai ni’ima tun kafin aure

Auratayya, Ilimi, Jima'i, Nishadi
Mafi yawancin lafiyayyun mata na da ni'ima inda wasu kuma rashin lafiya ko rashin wadata da kwanciyar hankali da samun cima me kyau ke hanasu samun ni'ima. Ni'ima a wajan mace ta hada abubuwa da yawa, ba kawai tana nufin dadin farjin mace bane ko kuma ruwan dake gabanta ba. Tabbas Ruwan dake gaban mace shine jagora a wajan ni'imarta amma ba shi kadai bane. Ni'ima a tattare da mace ta hada da: Surar jikinta. Laushin fata. Nonuwa masu daukar hankali. Mazaunai masu daukar hankali. Murya. Da kuma iya soyayya. Ruwan gaba. Iya Kwanciyar aure. Gashi. Kwalliya. Macen data hada wadannan abubuwa tabbas tana da ni'ima kuma mijinta zai ji dadin tarayya da ita sosai. Surar jiki halittace daga Allah, wadda wata zaka ganta tsayuwarta kawai ko tafiyarta na da d...

Nasiha zuwa ga budurwa

Ilimi, Soyayya
'Yan mata adon gari, kin taso kin fara kwalliya kina son ki yi saurayi, ko kumama kin taba yi, ga wasu nasihohi da zasu amfaneki idan kika yi Amfani dasu Insha Allah: Babu namiji dake sonki fiye da mahaifinki, Mahaifinki ya fi kowa sonki a Duniya, Dan haka kada ki biyewa rudin saurayi yasa ki ki aikata abinda ba daidai ba saboda kina tsoron karki saba masa, idan ya rabu dake insha Allahu zaki hadu da wani me sonki. Mahaifiyarki ta fi kowace mace sonki a Duniya: Hakanan kada rudin soyayya yasa ki biyewa saurayi ku aikata abinda ba daidai ba ko yasa ki sabawa Allah ko Iyayenki saboda tsoron karki rabu dashi, ki mai Nasiha, idan yaki, kada ki biye masa, ga soyayya ta gaskiya nan a gurin iyayenki mahaifi da mahaifiya. Ka da ki yadda da kalmar Bazan barki ba ta saurayi: Duk da ba duka...

Yadda mace zata motsa sha awar mijinta

Auratayya, Ilimi, Sha'awa
Mataki na farko wajan motsa sha'awar miji shine ya zamana ya ci abinci ya koshi, ki tabbatar a koshe yake kamin maganar tada sha'awa. Ya zama baya cikin tashin hankali, ko da yana cikin tashin hankali, ki bari zuciyarsa ta yi sanyi kamin maganar tada sha'awa, ko kuma kina iya farawa da kalaman sanyaya rai. Saka riga me sharara ba tare da Rigar noni ba ko dan kamfai watau Pant. Kina iya sakata kina gittawa ta gabansa ko kuma ki zauna kusa dashi. Ya zamana kina kanshi, watau jikinki na kanshi, gidan ma na kanshi hakanan gidan da dakinku duka a tsaftace. Kina iya ce masa ku zo ku yi rawa, Ki kunna muku waka kuna rawa, kina juya masa duwawu, daidai mazakuatarsa. Idan kuma ba me son rawa bane, ku yi wasa, ki ce ya goyaki ko kuma ku yi wasan tsere, ko na buya da sauransu. Kina iya...

Yadda ake gane sha’awar mace ta tashi

Ilimi, Sha'awa
Ana gane sha'awar mace ta tashi ne ta hanyoyi da yawa kamar su: Kan Nononta zai yi karfi, kuma nonuwan zasu ciko. Gabanta zai jike ya kawo ruwa. Muryarta zata kankance. Wata ma shiru zata yi ba zata iya yin magana ba. Zuciyarta zata rika bugawa da sauri. Abinda ake cewa dan dabino ko dan tsaka, na gaban mace zai kumbura, ya mike. Idanunta zasu kada su yi jaa. Wadannan sune hanyoyin da ake gane sha'awar mace. Saidai duka wadannan alamu na iya faruwa saboda wasu dalilai na daban ba sha'awa ba. Misali, idan hankalin mace ya tashi ko taga wani abin ban tsoro, zuciyarta zata rika bugawa da sauri. Hakanan kuka zai iya sa idonta yayi jaa ko hayakin girki, dadai sauransu. Dan haka ba kawai da anga wadannan alamu bane suna nufin sha'awar mace ta motsa, ya dangant...