Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya kenan a wadannan hotunan inda ta yi kwalliyar Sallah.
Maryam ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda tawa masoyanta gaisuwar barka da sallah.
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya kenan a wannan hoton nata da take a kasar China inda take shakatawa.
Ta saka hoton a shafinta na sada zumunta saidai ya jawo cece-kuce sosai.
Da yawa aun yi kirane ga Maryam da ta rika saka kayan mutunci.
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya ta wallafa karin hotuna a yawon shakatarwar da take yi a kasar China.
Ta saka hotunan ne a shafinta na Instagram inda masoyanta da yawa suka yaba.
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya kenan a wannan hoton inda take a birnin Yiwu na kasar China.
Ta saka hoton ne a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da dama suka yaba.
Tauraruwar Fina-finan, Maryam Yahya kenan a wannan kayataccen hoton nata da masoyanta da dama suka yaba.
Maryam ta saka hoton a shafinta na Instagram inda aka ganta zaune a wani gidan sayar da abinci.
Saidai masoyanta da yawa hakalinsu ya kai ne kan kibar da Maryam ta yi.
Da yawa dai sun yaba da Masha Allah, inda wani yace:
"Kin cika kin yi kyau, Masha Allah"
"Shi kuwa wani cewa yayi, anya a wannan harkar babu kari?"
"Wani kuma cewa yayi, Kai Maryam Gaskiya kin ciko"