Ya yima wani dan kasar China aiki be biyashi ba, kalli Bidiyon abinda dan Chinan ya masa bayan da ya je karbar kudin aikinsa
Wannan wani dan Najeriya ne da yace yana aiki a wani kamfani ba'a biyashi hakkinsa ba shine ya je ya samu me kamfanin wanda dan Chinane ya nemi a biyashi hakkinsa.
Yace amma maimakon haka, sai dan Chinar ya bata masa motarsa.
Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa a kasarka za'a zo ana ma irin wannan abin?
https://twitter.com/General_Somto/status/2000472369341530397?t=qjFk3c7_h_lzmgzyWsGgeQ&s=19








