Kalli Bidiyon: Haduwar Sheikh Salihu Zaria da Shafa Wali a kasar Saudiyya ya dauki hankula inda da yawa ke cewa sun dace
Malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria ya hadu da Shafa Wali a kasar Saudiyya.
An gansu yana mata nasiya.
https://www.tiktok.com/@farouq68/video/7616480060689648917?_r=1&_t=ZS-94jAIeDYJ61
Da yawa dai sun yaba da wannan haduwa tasu inda wasu ke cewa sun dace ya aureta.








